Latest
Ya hori jami'an tsaro dasu yi gaskiya ta hanyar kama wadanda ya dace ba wai yan adawa ba kafin zabe. "Akwai yuwuwar damokaradiyyar mu ta kara karfi a zaben 2019 fiye da 2015, wanda akayi shi cikin yanci da gaskiya har jam'iyyar ad
Wata kotun daukaka kara da ke jihar Sokot ta warware hukuncin da wata babbar kotu a jihar Zamfara ta yanke a kan hana hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) karbar sunayen ‘yan takarar jam’iyyar APC na kujeru daban-daban a zaben da
A cewarsa, kungiyar tana da mambobi sama da miliyan 16 wadda suka hada kai wuri guda domin zaban dan takara guda daya da kungiyar ta amince da shi. Muna goyon bayan Buhari ne saboda ya yiwa Najeriya ayyuka sosai tun hawansa kan m
Majiyar Legit.ng ta ruwaito sashin yaki da damfara ta rundunar Yansandan Najeriya ce ta gurfanar da Azike gaban Alkali mai sharia Ayotunde Faji a ranar Talata, 12 ga watan Feburairu akan tuhume tuhume guda uku da suka hada da zamb
A cewar El-Rufai: “Bai kamata yan Najeriya su zabi Atiku ba saboda bashi da wani tarihin tsantsani da rike amana a aikin gwamnati, bai kamata a zabi Atiku ba saboda bashi cikakken sanin hakkokin da suka rataya a wuyan ma’aikacin g
Mun ji cewa Gwamnan APC yayi karin haske bayan an jefi Shugaba Buhari. Amosun ya gargadi Manyan APC game da shirin murde zaben Jihar inda yake magana a kan rigimar da ta barke wajen kamfe jiya.
Wata babbar kotu da ke garin Benin, babban birnin jihar Edo, ta yi umarni a tsare wasu mutan uku a gidan yari bayan gurfanar da su bisa tuhumar su da laifin sace wata budurwa mai suna Favour Ada Friday tare da zuba ma ta dakakken
Fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango yayi hasashen cewa a ranar Asabar din da ke tafe kafin karfe 12 na rana dan takarar shugabancin kasar Najeriya a PDP, Alhaji Atiku Abubak
Ana saura kwanaki 3 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febraru, shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa na yankin Kudu maso kudancin Najeriya wato Neja Delta a yau
Masu zafi
Samu kari