Hotuna da Bidiyo: Yadda mutan jihar Ribas suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna da Bidiyo: Yadda mutan jihar Ribas suka tarbi shugaba Buhari

Ana saura kwanaki 3 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febraru, shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa na yankin Kudu maso kudancin Najeriya wato Neja Delta a yau.

Zuwan Buhari ya zo daidai da lokacin kotun koli ta bayyana cewa jam'iyyar APC ba za tayi musharaka a zaben jihar ba.

Mun kawo muku rahoto cewa Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da jam''iyyar All Progressives Congress APC ta shigar na kalubalantan shari'ar babban kotun jihar Ribas wacce ta haramtawa jam'iyyar gudanar da zaben fidda gwani a shekarar 2018.

Shugaba Buhari ya fara yawon yankin ne da jihar Akwa Ibom, Delta, Edo inda ya samu kyakkyawan tarba, sannan ya garzaya jihar Kross Riba; sannan ya karasa yau a jihar Bayelsa da Rivers.

Shugaban kasan ya tabbatarwa mutan jihar cewa ba zai yi kasa a gwiwa wajen cigaba da yaki da cin hanci da rashawa ba saboda haka ayi hakuri da shi. Ya mika godiyarsa ga mutan jihar da kyakkyawan tarbar da suka basa.

KU KARANTA: An damke sojin bogi 4 a jihar Imo masu raka yan siyasa

Hotuna da Bidiyo: Yadda mutan jihar Ribas suka tarbi shugaba Buhari
Dubunnan jama'a a taron
Asali: Facebook

Hotuna da Bidiyo: Yadda mutan jihar Ribas suka tarbi shugaba Buhari
Kawunan jama'a
Asali: Facebook

Hotuna da Bidiyo: Yadda mutan jihar Ribas suka tarbi shugaba Buhari
Jama'a a tsaye da zaune

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel