Latest
Biyo bayan hukun kotun daukaka kara da ke Sokoto, jam’iyyar APC mai mulki ta mika sunayen ‘yan takarar ta daga jihar Zamfara ga hukumar zabe mai zaman kan ta domin a fafata da su a zabukan shekarar nan. Da yak e tabbatar da hakan
Mun ji cewa ba a canza yatsar da ake dangwala kuri’a da ita ba inda INEC ta karyata rade-radin sauya yadda ake dangwala kuri’a. A baya ana ta rade-radin cewa duk wanda yayi zabe da babban yatsa yayi asara.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Mr Udom Emmanuel ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma gwamnatin tarayya dasu hukunta duk wani dan siyasa da aka kama da laifin rashawa kuma ya tsere APC don gudun shari'a ta hau kan shi.
Jiya ne Kwankwaso ya zagaye kananan hukukomin Kano yana yi wa PDP kamfe. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga karamar hukumar Gwale inda yayi kira ga Mutanen yankin su tabbata sun ga PDP ta ci zabe.
Saratu Gidado mai inkiya da suna Daso.Legit.ng ta ruwaito Daso da kanta ta bayyana haka a shafinta na Instagram a ranar Laraba, 13 ga watan Feburairu, inda tace yan daban sun yi ma gidanta da na makwabcinta barna ta hanyar jifa
Tsohon Shugaban kasa IBB yana roko ayi zaben Najeriya na 2019 lafiya inda tsohon shugaban kasan na Najeriya yayi kira ga Matasa da masu takara da cewa su guji tada fitina. Janar Ibrahim Badamasi Babangida yayi magana ne jiya.
Dalilin shigata siyasa shine don na bauta ma jama’a ta hanyar sadaukar da kaina, don haka a matsayina na tsohon gwamna daya kwashe shekaru takwas bisa karagar mulki, ina da kyakkyawar fahimtar matsalolin da jama’ana ke fuskanta.
Gabanin taron sa na yakin neman zabe a garin Abuja, a yau Laraba, 13 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth cikin fadar sa ta Villa da ke babban birni na tarayya.
Dai dai lokacin da jarumai a masana'antar shirya fina finan Hausa ke ta kara tsunduma kan su a cikin harkokin siyasa, ana cigaba da samun sauyin sheka daga wata jam'iyya zuwa wata a tsakanin jaruman, mazan su da matan su. A yau ma
Masu zafi
Samu kari