Cikin Hotuna: Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth a fadar Villa

Cikin Hotuna: Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth a fadar Villa

Gabanin taron sa na yakin neman zabe a garin Abuja, a yau Laraba, 13 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth cikin fadar sa ta Villa da ke babban birnin kasar nan na tarayya.

A yau ne dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar APC kuma shugaban kasar Najeriya mai ci a yanzu, Muhammadu Buhari, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin babban birnin tarayya na Abuja.

Shugaba Buhari tare da Patricia

Shugaba Buhari tare da Patricia
Source: Facebook

Shugaba Buhari yayin ganawa tare da Patricia

Shugaba Buhari yayin ganawa tare da Patricia
Source: Facebook

Shugaba Buhari yayin ganawa tare da Patricia

Shugaba Buhari yayin ganawa tare da Patricia
Source: Facebook

Shugaba Buhari, Patricia da shugaban ma'aikatan sa, Abba Kyari

Shugaba Buhari, Patricia da shugaban ma'aikatan sa, Abba Kyari
Source: Facebook

Cikin Hotuna: Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth a fadar Villa

Cikin Hotuna: Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth a fadar Villa
Source: Facebook

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, gabanin wannan taro, cikin fadar sa ta Villa, shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin Honarabul Patrcia Scotland QC, babbar sakatariyar kungiyar kasashe renon Birtaniya, wato Common Wealth.

KARANTA KUMA: EU ta wassafa sunayen Saudiya, Najeriya da kasashe 21 masu kazamin Kudi

Kazalika jaridar ta ruwaito cewa, a yau ne shugaban kasa Buhari tare da dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, suka rattaba hannu kan yarjejeniyar kulla aminci da tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali gabani da kuma bayan babban zabe.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel