Latest
Kasa da sa’o’i 24 zuwa zaben shugaban kasa na ranar 16 ga watan Fabrairu, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya samu babban garkuwa yayinda jam’iyyar AD ta mara masa baya.
Kungiyar ta yi ikirarin cewa akwai wata babbar ambaliya da ke daf da yin tsiri ta wanke tare da yin awon gaba da duk wata nasara ta jam'iyyar APC a jihar Bauchi, saboda sam ba a gudanar da zabukan fitar da gwani a Bauchi ba. Gwamn
“Ka dawo da martabar Najeriya ta kyakkyawar shugabanci, don haka zamu cigaba da baku goyon baya a tsare tsare da kuma shirye shiryen da gwamnatinka da take yi ma yan Najeriya wadanda zasu kai kasar ga gaci.” Inji Sarkin Farouk.
Kannywood ta taka rawar gani matuka a siyasar 2019, domin kuwa duk dan takarar daya samu nasara tsakanin Atiku da Buhari, toh lallai akwai gudunmuwar jaruman fina finan Kannywood a nasarar daya samu, kamar yadda Legit.ng ta ruwait
Dan takaran kujeran gwamna a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Niger, Umar Nasko da kuma tsohon gwamnan jihar, Babangida Aliyu a ranar Alhamis sun gurfana a gaban babbar kotun dake Minna bisa zargin zamba.
A yau Alhamis, 14, ga watan Fabarairu, ta yi daidai da ranar da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kayyade domin kowane dan takarar kujerar shugaban kasa ya rufe taron sa na yakin neman zabe da za a gudanar a jibi.
Alkaliya Binta Muhammed ta saurari karar da kungiyar masu goyon bayan Buhari suka shigar, BSO, kan yadda wai Atiku ya yanka wa iyalin shugaba Muhammadu Buhari karya kan wai da shi da iyalansa suka saye banki na Keystone da 9-mobil
Mun ji labari vewa Jawabin Kwankwaso a kan gemu ya fusata Malaman Ahlul Sunnah a Najeriya. Da alami dai Malamai sun fusata da izgilancin da Kwankwaso yayi wa Sunna ya fusata manyan Malaman kasar.
Shugaban Jam’iyyar All Pregressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba mutum bane mai son lallai ala dole-dole sai ya ci gaba da zama a kujerar mulki.
Masu zafi
Samu kari