Latest
Hankula sun tashi a garin Ijebu Ode na jahar Ogun yayin da wani jami’in hukumar yaki da fasa kauri ta kasa, watau kwastam ya dirka ma wani matafiyi bindiga wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa har lahira, akan ya hanashi cin hancin nai
“Duk da yake yan ta’addan sun shirya da gaske don kai harin, duba da yadda suka tunkari sansanin Sojojin cikin motoci masu dauke da bindigu guda hudu, da motar da bata jin bom guda daya da kuma muggan bindigu da alburusai.
Fitaccen Sanatan nan Dino Melaye yace zai rabawa Mutane 10 Miliyan guda idan Atiku yayi nasara. Sanatan yace mutane 10 za su samu Miliyan 1 a hannun sa amma fa idan Atiku ya lashe zaben 2019 da za ayi a makon gobe.
Sababin tarago-taragon jiragen kasan da gwamnatin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta bayar da umurnin a siyo domin inganta harkokin sufuri a kasar sun soma isowa daga kasar Sin inda aka siyo su. Hotunan jiragen kasan dai
Jigo a jm’iyyar PDP kuma Tsohon na hannun damar shugaban kasa Buhari a jam’iyyar ANPP da CPC, Buba Galdima, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya cin zaben shugaban kasa ba ko da kuwa ubangiji ne zai kirga kuri’u. Galadi
A jiya, Asabar, ne shugaban hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya amsa cewar sanatan jam’iyyar APC mai wakilta jihar Neja ta gabas, Sanata Mohammed Musa, na daga cikin ‘yan kwangilar hukumar. Shugaban na
Mun samu cewa, daga karshe gwamnatin kasar Amurka ta yi furuci na tofa albarkacin bakin ta dangane da dage babban zaben kasa da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi a jiya Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019.
Mun ji labari cewa Yariman Kasar Saudiyya na neman sayen Kungiyar Manchester United na Ingila. Manyan Saudi na so su saye wannan babban Kulob din kwallo kafa ne don su kara da City wanda su ke gasar Zakarun Nahiyar Turai.
Gwamnan Kano zai aurar da Zaurawa da-dama kwanan inda aka shirya za a aurar da Mata a Kano domin rage biye-biyen ‘yan mata. Yanzu haka hukumar ta Musulunci ta Hisbah ta tantance Mata har 8000 da za ayi wa auren.
Masu zafi
Samu kari