Latest
An rika yada wani hoton jarumin sanye da riga da jini a kansa da jikinsa inda akayi ikirarin cewa fusattun matasa ne suka yi masa duka a Kano bayan ya furta kalaman batanci a kan Shugaba Buhari. Sai dai Zango wanda ake yiwa lakabi
Jarabawar kammala aji uku na sakandaren Leah Sharibu, yarinyar da labarinta ya bazu. Tana cikin garin da ke da karancin ilimi. Amma sakamakon jarabawarta ya bayyana da A tara da B uku, Leah na nan tana bauta a dajin Al-Barnawi
Ali Nuhu ya bayyana cewa matarsa ta kasance mai bashi kwarin guiwa a dukkanin lamuransa, tun kafin ma ya aureta. Ta fahimci aikinsa, har ma ta dauki nauyin wasu fina-finai ukku, da suka hada da Madubin Dubawa', 'Son Mai So' da kum
Mafusatan matasa a garin Gusau babban birnin jihar Zamfara sun kone wasu mutane biyu da ake zargi da safarar muggana bindigogi da ransu da marecen ranar Juma'ar da ta gabata a unuwar Dallatu kusa da babbar kasuwar garin. Majiyar m
Atiku ya ce abun takaici ne ace gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gaza yin amfani da dogon lokacin da ta samu wajen shiryawa zaben. Ya ta'allaka wannan mataki na INEC da karin maganar nan ta "Biri da shan duka, gardi da
Tijanniyah tsari ne na sufanci ba kungiya ba. Tijaniyah ba ta tilastawa mabiyanta zaban wani dan takara ba," inji Maqari. Abinda shugabanin Tijyaniyah suka ce shine mabiyansu su zabi shugabani masu gaskiya da rikon amana, halaye
Fitattun jaruman finafinan Hausa wato Sadik Sani Sadik da Rahma Sadau da alamun bayyanar soyayya a tartare da su biyo bayan hotunansu dake nuna alamun akwai soyayya mai tsananin karfi a tsakaninsu. Jarumi Sadik Sani ya baiyana cew
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga mutanen Najeriya da ma na kasar waje da su yi watsi da duk kalaman da wani ya yi na batanci game da ayyukan masu sa-ido a zabe ko kuma kasashen su cewa ba da yawun gwamnati ya yi ba.
Hukumar ta bayyana jihohin da sukafi kowacce jiha tsadar gas din,jihar Bauchi suna cika silindar gas me nauyin 5kg a N2,540.00 yayin da jihar Adamawa da Cross river suke cikata N2,350.00 sai jihar Borno suna cikata akan N2,325.00
Masu zafi
Samu kari