Latest
Da yawa daga cikin al'ummar Najeriya sun bayyana fushin su dangane da hukuncin hukumar zabe ta kasa mai zaman wato INEC, na dage babban zaben kujerar shugaban kasa cikin abinda bai wuce sa'o'i goma gabanin gudanar sa.
Maganganun yan dilflomasiyya da kuma tantattun masu lura daga kasashen wajen na cire mana yakini adon haka ne muka kushe su. A matsayin mu na kasa, zamu samo hanyar shawo kan matsalolin mu a cikin gida duk lokacin da suka taso. In
Daya daga cikin malaman Ahalussuna a Najeriya Sheikh Sani Rijiyar Lemo ya yi tsokaci game da shigar malaman addini cikin siyasa tsundum inda yace sam hakan bai dace ba a nashi ra'ayin da kuma fahimtar sa a addinance. Shehin malami
Jiya ne Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Yobe Kurmi ya rasu. Dr. Garba Ibrahim Kurmi mai wakiltar YankinFika ya rasu ne bayan rashin lafiya. Kafin rasuwar sa shi ne mai wakiltar yankin Fika I.
Daya daga cikin shugabanni kuma Malaman Izala a Najeriya Shiek Abubakar Giro Argungu ya nemi afuwar 'yan Najeriya a kan wani bidiyon sa da yake nuna malamin yana kakkausan kalamai a kan "makiya" Shugaban kasar Muhammadu Buhari.
Al-Mustapha ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda yace akwai bukatar yan Najeriya su dauki gyaran kasar tamkar gyaran Mota, saboda idan zaka gyara motarka baka bukatar wani kabila, kwararre kawai
Rundunar Sojan kasan Najeriya ta dauki alwashin cika umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari daya bayar na bindige duk wani ko wasu da aka kama suna kokarin sace akwatin zabe a babban zaben kasar da zai gudana a mako mai zuwa.
Tun bayan daga zaben gama gari da hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Najeriya tayi a daren ranar Juma'a wajen karfe 2 na dare, salon siyasar kasar ya canza kuma mutane suke cigaba da bayyana ra'ayoyin su kan hakan. Sai dai kum
Rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto ta kama wani mutum mai suna Shehu Maidamma bisa zargin sa da mallakar wasu kuri’un zabe na bogi. Kakakin rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto, Muhammad Sadiq, ya tabbatar da hakan ga manema labarai
Masu zafi
Samu kari