Latest
Baya ga cece-kuce da aka rika yi bisa adadin kuri'un da aka samu daga jihar Borno a zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, Tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya bayyana
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta kama wani magidanci mai shekaru 35 a duniya, Mohammed Manu da aka ce ya kashe matarsa, Bulo a kauyen Barusa da ke karamar hukumar New Bussa da ke jihar. 'Yan sandan sun tabbatar da ka
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na musamman dake a balaiya ta 231 da kuma 331 acan garin Biu sun sanar da samun nasarar yin raga-raga wasu 'yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi masu kwantan bauna ranar Asabar 16 ga watan Fabreru
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da ya sha kaye a zaben 2019, Atiku Abubakar ya gabbatar da wasu muhimman bukatu 5 da ya ke so daga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya gabatar da bukat
Wasu sabbin rahotanni da muka samu daga majiyoyin mu sun bamu labarin cewa akalla mutane 30 ne suka rasa ransu a wani sabon hari da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai a garin kwari da ke karamar hukumar Shinkafi ta jihar
Hukumar shirya zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commisslon (INEC) ta bada labarin cewa an yi zina da wasu ma'aikatan ta mata a yayin zabukan da aka gudanar satin da ya gabata na shugaban kasa da 'y
Shugaban kwamitin zaman lafiya, AbdusSalam Abubakar, ya bayyana cewa kungiyarsa ta mikawa shugaba Muhammadu Buhari bukatun dan takaran shugaban kasa karkashin PDP, Atiku Abubakar kan sulhun da ake shiryawa.
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA ce ta bayyana haka cikin sanarwar da take fitarwa a kullu yaumin, inda tace jiragen goma sha uku suna sauke kayan nasu ne a tashar Apapa da tashar tsibirin Tincan.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wto INEC ta bayyana cewa ta zabi ranar 9 ga watan Maris matsayin ranar sake gudanar da zaben shugaban kasa a wasu wuraren da aka samu matsala a ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 20
Masu zafi
Samu kari