Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na cikin wata ganawa domin sake duba zaben Shugaban kasa da na yan majalisa da ya gudana a ranar Asabar da ya gabata. Ganawar wanda ke zuwa yan sa’o’i bayan zaben na gudana ne tsakanin tawagar
An kama matasa 36 wanda ya hada da mata guda Uku bisa laifin shaye-shaye, an samu nasarar kamasu ne a cikin makwanni biyu kawai a Kwara. Mr Ona Ogilegwu kwamandan NDLEA na jihar ne ya bayyana hakan. "Mun kama yan shaye- shaye 25
Wani matashin mutum ya nuna farin ciki da sakamakon zaben Shugaban kasa harma ya cika wani alkawari da ya dauka mai ban mamaki. Mutumin wanda ke da zama a Bauchi ya yi alkawarin tsoma kanshi a cikin kwata na tsawon mintuna 10 idan
Kamfanin Bloomberg Billionaire Index ta kasance kamfani dake dauko jerin sunayen mutane masu arzikin duniya. An samar da bayanai game da lissafin arzikin su ne a shafukansu dake dauke da bayanai masu amfani. Ana samun lissafin ne
Atiku ya gana da Rabiu Kwankwaso a gidan sa jiya. Hon. Saifullahi Hassan ya bayyana cewa an yi wannan zama ne jiya, sai dai bai bayyanawa jama’a yadda aka yi ba. Kwankwaso da wasu Mukarraban ne su ka hadu da Atiku.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin sababbin Sanatocin da zasu angwance da majalisar dattawa bana akwai Sanatoci goma sha daya da suke fuskantar tuhume tuhumen cin hanci da rashawa da dama daga hukumar EFCC.
Bayar da sanarwa ta nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin zakara wanda ya lashe babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar ta makon da ya gabata ya janyo wani mummunan hargisti da ya yi sanadiyar salwantar rayuka.
Majiyan Legit.ng ya bayyana cewa a ranar Laraba, 27 ga watan Feburairu ne jama’an Musulmai suka fito manyansu da kananansu suna murnar samun nasarar Buhari sai kwatsam wasu gungun matasan kabilar Bwatiye suka kai musu farmaki da n
Biyo bayan samun nasarar sa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa 'yan uwan wadanda mummunan ta'addancin masu ta'ada ya ritsa da su cikin garuruwan Sakkwato da kuma Kaduna a kwana-kwanan nan.
Masu zafi
Samu kari