Latest
Wani zababben dan majalisan wakilai a yankin mazabar Shagari-Yabo, Abubakar Umar, a ranar Lahadi, 3 ga watan Maris yace mutanen Sokoto ba za su sake zabar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ba saboda babu aikin da yayi ma jihar.
Rundunar soji ta ce ta gano yadda wasu masu madafun iko a jihar benue ke haddasa rikici da daukar nauyin hare haren da ake kaiwa al'ummomin jihar. Rundunar ta ce hakan ba zai zo da mamaki ba, la'akari da irin harin da aka kai gar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Kano ce cibiyar siyasarsa tun bayan da ya shiga harkar siyasar Najeriya a 2003. Shugaba Buhari ya bayyana cewa Kano ta dade tana bashi goyon baya ko a lokacin da bai yi nasara ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren ranar Asabar da ya gabata ya yi bayanin cewa Najeriya ta dauki lokaci kafin ta gyaru saboda tsawon lokacin da tsohuwar gwamnatin Peoples Democratic Party ta bata tana mulki na tsawon shekaru
Hakan ya nuna adadin jama’an ya karu da miliyan biyu da dubu dari biyu da arba’in da biyu da sittin da tamanin da takwas (2,242,688), daga watan Disambar bara inda adadin masu amfani da yanar yake a miliyan 11,632,516 (111,632,516
Uwargidar Najeriya Aisha Buhari tace sam Shugaba Buhari ba zai yi kasa a gwiwa ba. Matar Shugaban kasar tace Gwamnatin ta APC za ta cika alkawuran ta a baya. Bayan nan kuma Hajiya Buhari tace za a dama mulki da Matasa yanzu
Kasa da shekaru 10 bayan shugaban jam’iyyar PD a jihar Yobe ya canja sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, Karin wasu shugabannin jam’iyyar sun bi sahun tsohon shugaban na su. A yau, Lahadi, ne Ali Makinta, tsohon shugaban jam’iyyar
Kwanaki shida gabanin gudanar zaben kujerar gwamna da ta 'yan majalisun dokoki na jihohi a ranar Asabar, 9 ga watan Maris, daya daga cikin manema takarar kujerar gwamna a jam'iyyar PDP na jihar Kaduna ya yi watsi da jam'iyyar.
Tsautsayi da masu iya magana su ka ce ba ya wuce ranar sa ya auku a daren yau na Lahadi cikin Unguwar Hausawa daura da hanyar Bawo yayin da wutar gobara ta lakume wani Miji da Mata da kuma 'ya'yan su hudu a birnin Kanon Dabo.
Masu zafi
Samu kari