Latest
Legit.ng ta ruwaito Sarakunan sun kai masa ziyarar ce irin ta jinjina da ban girma tare da tayashi murnar sake lashe zaben shugaban kasa karo na biyu, wanda hakan ya bashi daman cigaba da mike kafa a madafan iko har shekarar 2023.
Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya cika shekaru 82 duniya a yau Talata, 5 ga watan Maris. Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya taya shi murna a safiyar yau.
Jam’iyyar APC da ludayinta ke kan dawo ta tsayar da Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai domin ya zarce tare da cigaba da yin dare dare akan madadan iko, yayin da PDP ta tsayar da tsohon dan majalisa, Alhaji Isa Ashiru don ya kwace mulki d
A karo na biyu tun bayan bullar wannan annoba a duniya, rahotanni sun bayyana cewa an samar da warakar cutar kanjamau (H.I.V) da ke jikin wani maras lafiya. Mamakin wannan nasarar a yanzu da aka samu maganin cutar ta H.I.V ya kar
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Sokoto ta nisanta kanta daga jita-jitan cewa tana shirin tsige Sultan na Sokoto, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, idan har ta lashe zaben gwamna.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya a jihar Katsina ta sanar da samun nasarar cafke wani mutum mai suna Aminu Mai Unguwa Tsanni, mai shekaru 45 bisa laifin yin luwadi da wasu mutane biyu ba tare da ya biya su kudin da suka shiry
Biyo bayan umurnin da kotu ta saki a ranar Litinin, 4 ga watan Maris cewa an soke takarar Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamna a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kano, dan takarar na PDP ya bayya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Doguwa yana fadin cewa sun dauki matakin ficewa daga jam’iyyar ne sakamakon farin jininta ya kare a wajen al’ummar jahar Kano, don haka yasa suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP, yayin da zaben gwamnoni
Za ku ji cewa ‘Ya ‘yan Atiku sun yi tir da Shugaba Buhari bayan EFCC ta kama ‘Dan uwan su. Wani ‘Dan cikin Atiku Abubakar ne ya caccaki Gwamnatin Buhari inda yace shugaban kasar yanan nan a yadda aka san sa a da.
Masu zafi
Samu kari