Latest
Jam'iyyar PDP a jihar Abia ta samu nasarar lashe kujeru 19 cikin 24 na majalisar dokokin jihar. Yan takara 385 ne suka tsaya takara karkashin jam'iyyu 43 inda jam'iyyar APGA ta lashe kujeru ukkuj, yayin da jam'iyyar APC ta lashe
Babbar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kaddamar da cewa, zaben gwamna da aka gudanar a ranar Asabar, ga watan Maris bai kammala ba a jihohin Filato, Bauchi, Sakkwato, Adamawa da kuma Kano.
Alhaji Mohammed Abdullahi Sugar, ya ce kwamishinan 'yan sanda na jihar Kano, Mohammed Wakili, shi ne ya zama gwarzon zaben wannan shekarar ta 2019. Suger ya ce ya kamata Sifeta Janar na rundunar 'yan sanda, Mohammad Adamu ya ware
Jihar Borno ta fada hannun wanda ya kure ilmin Boko. Hakan na nufin Mutanen Arewa ta Gabas sun yi Gwamna Farfesa a zaben 2019 a karon farko a tarihi. Yanzu dai An samu wani Gwamna Farfesa a Arewa a APC
Legit.ng ta ruwaito Farfesa Otonta ya bayyana haka ne da sanyin safiyar Talata a cibiyar tattara alkalumman sakamakon zaben gwamnan jahar dake garin Owerri, babban birnin jahar Imo.Da yake sanar da sakamakon zaben, Otonta yace E
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) ta cire sunan gwamnan jihar Imo, dan jam'iyyar APC mai suna Rochas Okorocha daga jerin sunayen Sanatocin da suka samu nasara a zaben da y
An bayyana cewa, a halin da Arewa ta tsinci kanta a yanzu ta na bukatar jagororin da za a rika saurarar maganarsu kuma a yi aiki da ita kamar tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rabiu Musa Kwankwaso
‘Yan Sanda sun bayyana dalilin da ya sa ba su aika Gawuna da wasu manyan APC na Kano zuwa lahira ba. Alhaji Murtala Sule Garo da Alhaji Lamin Sani su na hannun hukuma. 'Yan Sandan su kace aikin su shi ne kawo zaman lafiya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne ta bakin Kaakakinsa, Malam Garba Shehu a ranar Litinin, 11, ga watan Maris a babban birnin tarayya Abuja, inda yace yana fatan a mayar da kasafin kudi yana aiki tsakanin watan
Masu zafi
Samu kari