Latest

Zaben gwamna a jihar Sokoto bai kammalu ba - INEC
Breaking
Zaben gwamna a jihar Sokoto bai kammalu ba - INEC
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kan ta (INEC) ta bayyana zaben kujerar gwamna da aka yi ranar Asabar da ta gabata a jihar Sokoto a matsayin wanda bai kammalu ba. Baturiyar zabe a jihar, Farfesa Fatima B. Mukhtar, ce ta bayyana da

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar PDP ta lashe zaben jihar Oyo
Breaking
Yanzu-yanzu: Jam'iyyar PDP ta lashe zaben jihar Oyo
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mista Oluwaseyi Makinde na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ya lashe zaben kujerar gwamnan jihar Oyo inda ya lallasa abokin hamayyarsa na jam'iyyar All Progressive Congress APC, Bayo Adelabu Penkelemesi.