Latest
Sojojin sun yi wani taron musamman jiya inda Air Vice Marshal (AVM) Emmanuel Anebi ya wakilce CAS a zaman da ake yi. Ibikunle Daramola wanda ke magana a madadin sojojin saman kasar ya bayyana wannan.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Boni Haruna ya yaba ma rundunar sojoji Najeriya tare da sauran hukumomin tsaro kan matakin mayar da martani kan lokaci da suka yi a hare-haren Boko Haram a garinsa na Michika.
An nada sabon Shugaban babbar Jami’ar nan ta FUDMA. Farfesa Aminu Ɗalhat Kankia ne zai rike mukamin rikon kwarya. Yanzu dai Jami’ar ta FUDMA ta samu Shugaba na 3 kenan a cikin shekaru 4 saboda rikicin cikin gida.
Ana cikin wannan hali na tangal tangal a banaren ilimi ne sai kwatsam Legit.ng ta ci karo da wata makarantar Firamari dake jahar Abia, wanda halin da makarantar take ciki yasa yan Najeriya da dama sun bayyana bacin ransu tare da t
Hukumar bada agajin gaggawa ta tabbatar da cewa wata gagarumar gobara ta lalata gidaje a kauyen Barebari a karamar hukumar Ringim na jihar Jigawa. Hukumar ta ce har zuwa yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar da ta fara da mis
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wani jami’in dan sandan Najeriya da ba a bayyana bay a harbi wani jami’in tsaro na Civil Defence har lahira a Abuja a ranar Talata, 19 ga watan Maris. An tabbatar da mutuwar jami’in Civil de
APC ta fadawa INEC cewa an yi mata daidai a zaben Bauchi. APC ta yabawa matakin da INEC ta dauka a zaben Jihar Bauchi na fasa sanar da wanda ya ci zaben inda PDP kuma tace ba su ji dadin wannan mataki da kotu ta yanke ba.
Babban manajan rukunin kamfanonin albarkatun man fetur na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC), Dakta Maikanti Baru, ya bayar da labarin cewa gwamnati zata fadada bututun iskar gas daga Ajaokuta zuwa Kano
Wani shahararren malami kuma Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ja kunnen al’umman jihar kan cewa ya zama dole su guji zaben duk wani dan takarar kujerar gwamna a Kano mai halayya irin na jaki, kar
Masu zafi
Samu kari