Latest
A yau Alhamis ne gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da ware zunzurutun kudi Naira Miliyan 233.5 sai dai ta karyata rahotanin da ke cewa an fitar da kudin ne domin sayan kuri'u a zaben gwamna na jihar da za a maimaita. A yayin da ya
Jagoran jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin PDP da zata hau mulki ba zata biya mafi karancin kudin albashin N30,000 ba.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ba rukunin kamfanonin albarkatun mai na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) umurnin kwace lasisin rijiyar mai mai lamba Oil Mining Lease 11 (OML 11) daga hannun
A yau, Alhamis, ne Tijjani Gandu, mawakin da ya rera wakar ‘Abba gida-gida’ ga Abba Kabir Yusuf, dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya jagoranci ragowar wasu mawaka da ‘yan fim wajen gudanar d
Salihu Tanko Yakasai, mai taimaka wa gwamnana jihar Kano a bangaren kafafen sadarwa na zamani, ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta a kan cewar wasu matasa da ke goyon bayan Kwankwasiyya sun kutsa cikin
Wani abun bakin ciki ya afku a ranar 13 ga watan Maris, lokacin da wani ginin bene mai hawa uku ya ruguzo wanda a saman akwai makaranatr Firamare, gidaje da shagunan haya a Itafaji, birnin Lagas. Lamarin yayi sanadiyar rasa rayuka
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Aisha, wanda take zaune a unguwar Kadaure ta shaida ma kotun cewa mahaifinta ya matsa mata akan tayi aure, har ma yana mata barazanar auren dole, amma saboda taki amincewa da auren, shine ya garkameta a
Majiyar Legit.ng ta ruwaito magoya bayan gwamnan jahar Abdullahi Umar Ganduje, da na dan takarar jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf sun gudanar da addu’o’in neman samun nasara a wurare daban daban, yayin da na Abba suka je filin masal
Fitaccin Mawakin Hausa ya nemi Buhari ya duba lamarin zaben Kano a sabuwar wakar sa inda yace sun zabi ‘dan takara , amma yanzu ake neman a murde zaben da aka yi. Naziru yana gudun ayi rikici idan aka murde zaben Kano.
Masu zafi
Samu kari