Latest
Rahotani sun nuna cewa akwai wani adadin 'yan mata masu dauke da cutar HIV mai karya garkuwar jiki da suke yawo a titunan jihar Borno suna talla kuma suna yada cutar ga abokan huldansu da ba su kame kansu. Wani babban dalilin da y
Kamfanin Facebook ya sanar da cewa ya sankame shafuka 2,632 saboda karya dokar amfani da shafin na Facebook. Facebook ya ce sama da shafuka 500 cikin wadanda aka sankame an bude su ne daga kasar Iran, yayin da akalla 2,000 aka bu
Mai magana da yawun majalisar wakilai ta tarayya, Abdulrazak Namdas (APC Adamawa), ya bayyana burinsa na fitowa neman takarar kujerar Kakakin Majalisar Wakilai. Namdas wanda ya bayyana hakan jiya Talata, 26 ga watan Maris, a...
Dazu nan mu ka ji cewa an saki babban Malamin Musuluncin da aka yi garkuwa da shi. Babu mamaki yanzu Ahmad Sulaiman ya dawo gida bayan ya shafe kwanaki 13 a tsare bayan an zuba ruwan addu'o'i a kasar.
Ministan noma ya ce masu shigo da kaya daga kasashen ketare su ne manyan makiyan Nigeria a kokarin da kasar ke yi na bunkasa amfani da kayayyakin cikin gida. Ya ce kayayyakin da ake shigowa da su kasar kamar irinsu tsinke sakutar
Jami'an 'yan sanda na 'Mobile Police' a Jihar Yobe sun bayyana rashin jin dadinsu bisa ikirarin da su kayi na cewa an ki biyansu allawus din cin abinci har na tsawon watanni hudu. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan sandan mobile pol
Mun samu rahoton cewa Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayar da umurnin gaggauta mayar da hotunnan mai martaba Sarkon Kano, Mallam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi II da wasu matasa suka cire a dakin taro na nadin s
Ibrahim Alhaji ya nemi kotu da ribaci hukuncin sashe na 91 sakin layi na biyu cikin dokokin hukumar zabe domin haramta cancantar takarar Atiku da Buhari yayin zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019.
Fasinjojin wani jirgi da ya ta so daga filin sauka da tashin jirage na birnin London, sun cika da mamaki, ya yinda suka tsinci kan su a birnin Edinburgh, da ke kasar Scotland, saboda su dai sun san cewa a birnin Dusseldorf da ke..
Masu zafi
Samu kari