Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zantarwa tarayya a yau Laraba, 27 ga watan Maris, 2019 a fadar shugaban kasa da ke Aso Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron majalisar sune ministan kudi, Zainab Ahmed Shamsuna; ministan mai, Ibe Kachikwu; ministan kiwon lafiya, Isaac Adewole; ministan labarai da al’adu, Lai Mohammed; ministan wasanni, Solomon Dalung, da ministan ayyuka, gidaje da wuta lantarki, Babatunde Raji Fashola.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Hotuna
Asali: Facebook

Akwai mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ministan aikin noma, Audu Ogbeh; ministan kasafin kudi, Udo Udoma; babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Babagana Munguno; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shugaban ma’aikatan gwamnati, Oyo Ita.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Asali: Facebook

KU KARANTA: An yiwa yara 80,468 rigakafin shan inna a Daura

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Asali: Facebook

Sauran suna ministan shari'a, Abubakar Malami; ministan tsaro, Mansur DanAli; minista sadarwa, Adebayo Shittu; da karamin ministan Neja Delta, Heineken Lokpobri.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagorancin taron majalisar zantarwa (Hotuna)
Yayinda ake addu'a
Asali: Facebook

Majalisar zantarwa tarayya ta kunshi dukkan ministocin gwamnati, manyan masu baiwa shugaban kasa shawara, masu magana da yawunsa, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, shugaban ma’aikatan gwamnati, sakataren gwamnatin tarayya da kuma duk wani mai fada aji a fadar shugaban kasa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel