Latest
A yau Legit.ng ta kawo muku labarin hamshakiyar attajira kuma gawurtacciyar yar kasuwar Najeriya da tafi fice a harkar juya kudi wanda yasa ta zamto macen da tafi arziki a Najeriya, a wani kaulin ma a duk fadin Duniya babu mace ba
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Afolabi ya bada wannan tabbaci ne a ranar Alhamis a babban birnin tarayya Abuja, yayin da yake musanta zargin da wasu ke yi na danganta nukusanin biyan albashin ga dabarar dakatar da biyan N-Power gaba
Shahararren mai watsa shirye-shirye a gidan talbijin Sulamah Aledeh ya koka a ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu, cewa an hana yarsa shiga dakin jarrabawar UTME wanda aka fara a yau, Alhamis, 11 ga watan Afrilu.
Ofishin hulda da jama'a na masarautar Adamawa ta karyata cewa Sarkin Adamawa mai ci a yanzu, Muhammadu Musdafa ya gayyaci wasu makafi uku daga kasar Burkina Faso domin suyi tsibbu na samun nasarar Gwamna Mohammed Jibrilla Bindow a
Kwamitin majalisar wakilai da ke binciken hukumar kudin fansho na kasa, a jiya Laraba, ta sanya tawagar hukumar a kwana kan zargin batan kudi naira biliyan 38 wanda babban bankin kasa (CBN) ta sakar mata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin hukumar kwana kwana ta jahar Kano, Malam Saidu Mohammed ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Kano.
Zance daga sashen yanar gizo-gizo na kasar Italiya na nuna mana cewa, a yau din nan ne Scalici ya nemi Benedicta a kan titin Modena Nord da tazo ta kwana a wajensa har zuwa karshen mako.
Rahotanni sun bayyana cewa wani babban jami'in Kwastam ya gamu da ajalinsa bayan da gungun kudan Zuma suka kai masa hari a yayin da ya ke bakin aiki. Jami'in, Abba Abubakar, ya mutu ya bar matarsa da 'yaya da dama.
A cikin 'yan kwanakin nan ne aka rika yada wani bidiyo a kafafen sada zumunta da ke nuna yadda jaruman Kannywood Hadiza Gabon ta rika shararawa jaruma Amina Amal mari tare da tsangwaman ta a daki tana mata tambaya a kan wani tes d
Masu zafi
Samu kari