Latest
Wata mummunar ambaliyar ruwan sama a jihar Filato ta rushe gidaje a kalla 48 tare da a kalla mutane 285 da gidajensu a karamar hukumar Mangu. Lamarin da ya faru a ranar Talata da yamma, ya jefa gwamantin jihar Filato da ta karamar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu ne Yansanda suka bayyana Shehu ga manema labaru a babban ofishin Yansanda dake garin Akure na jahar Ondo, tare da abokan aikinsa guda hudu.
A jiya Talata ne hukumar 'yan sandan jihar Kano ta rufe wurin hakar ma'adanai da ke Rimi, cikin karamar hukumar Sumaila, domin tabbatar da umarnin da gwamnatin tarayya ta bayar. Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a Asibitin Garwa General Hospital dake jahar Sakkwato a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu, kamar yadda babban likitan Asibitin, Dakta Malami Muhammad Gada ya bayyana.
Bayan dawowar shi daga ziyarar da ya kai zuwa hadaddiyar daular larabawa (UAE), shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abubuwan da suka tattauna da 'yan Najeriya mazauna kasar Dubai din...
Sarkin Musulmi Mai Martaba Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad, ya yi kira na gargadin hukumar 'yan sandan Najeriya da ta gaggauta zage dantsen ta wajen kawo karshen kashe-kashe da miyagun ababe na ta'addanci a fadin kasar nan.
Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa samar da ingantaccen ilmi na daya daga cikin muhimman matakan samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da kyakkyawan tsaro a cikin al’umma.
Wata kotun majistire ta yankewa wasu mutane tara watanni shida a gidan kaso, bayan kamasu da laifin yin ba-haya a bainar jama'a. Daga cikin laifukan da ake zargin mutanen sun hada da rashin makewayi a gidajensu, rashin mazubin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Yansanda sun gurfanar da Ebola a gaban kotun majistri dake Chediya, cikin GRA Zaria a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu, inda suka bayyana tuhumar da suke masa da sumar da matar mai suna Farida na tsawon
Masu zafi
Samu kari