Latest
Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasar ta suyi takatsantsan da zuwa Najeriya saboda yawaitar miyagun laifuka kamar fashi da makami, satar motar, ta'addanci, garkuwa da mutane, fyade, zalunci da sauransu da su ka zama ruwan dare a kasa
A dai dai lokacin da yake jawabi akan hadarin da ya auku ranar Juma’a a garin Ibadan sanadiyar bin masu laifin da jami’an FRSC su kayi. Kazeem ya shaidawa manema labarai cewa aukuwar wannan lamari yayi matukar batawa Shugaban huk
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi sulhu a tsakanin manyan fitattun jaruman nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa, wato Ali Nuhu da Adam A. Zango a garin Kano, bayan gumurzun da suka tafka.
Mustafa Aminu mai shekaru 13, yana tsakiyar aiki mai wuya cikin rana inda ya kasance yana zuba yashi a cikin motar dake daukan yashin a Gangeru Tashar Illela dake Sakkwato, yayinda wakilinmu ya hangeshi. Daga kallonsa kasan a gaji
A yau ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Arewacin Najeriya, Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekaru goma sha biyu da rasuwa. Wadansu 'yan ta'adda ne suka harbeshi a lokacin da yake jagorantar sallarn asubah, 'yan...
Wani wanda lamarin ya faru akan idonsa ya shaidawa yan jarida hatsarin yayi sanadiyar mummunan rauni ga wasu mutum biyu yayinda mashin mai taya uku wanda akafi sani da ‘Keke Napep’ ya watsa aguje cikin babbar motar zubar da shara
Yan sanda sun kama mutunen biyu masu suna, Usman dan shekara 19 mai sana’ar tireda da Hamza mai shekara 20 wanda ke sana’ar kanikanci da laifin sata da kuma hadin gwiwa wajen aikata ta'asa.
An haifi Jastis Nasir a shekarar 1929 a jihar Katsina. Ya yi karatun makarantar sakandire a Kaduna, inda ya samu takardar shaidar kammala karatun sakandire ta kasashen yammacin Afrika (WAEC) a shekarar 1947. Marigayin ya halarci
Wasu kwararrun likitoci a bangaren haihuwa da ke kasar Sipaniya da Girka sun bayyana yadda su ka samo wani jariri ta hanyar kimiyya, likitocin sunyi amfani da kwan haihuwa na mutane uku wurin binciken na su, a karshe binciken...
Masu zafi
Samu kari