Latest

Atiku na cikin tsaka mai wuya
Atiku na cikin tsaka mai wuya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A jiya Alhamis ne 11 ga watan Afrilu kwamitin gudanarwa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana cewa babu wani shiri da jam'iyyar APC, ko gwamnatin tarayya za ta yi wanda zai sa dan takakarar ta Alhaji Atiku Abubakar ya janye karar da ya...