Latest
Gwamnatin jihar Jigawa a jiya Litinin, 29 ga watan Afrilu ta nuna shirinta na biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi. Mataimakin gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Hadejia ya bayyana hakan yayinda yake amsa tambayoyi.
Ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, shine ya bayyana hakan, a madadin gwamnatin tarayya a wata sanarwa da babban sakataren ma'aikatar Barista Georgina Ekeoma Ehuriah, ya sanyawa hannu jiya Litinin, 29 ga watan...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Mai Machina ya karrama da Ibrahim Gaidam ne da sarautar a ranar kammala bikin al’aduna Machina da aka share kwanaki hudu ana gudanarwa a garin Machina, wanda gwamnan da kansa ya halartar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kasar China ce ta kera ma Najeriya taraggan jirgin kasa guda sittin da hudu (64), daga ciki ne guda goma zasu shigo Najeriya a watan Yuni don amfani dasu a layin dogon Kaduna zuwa Abuja, yayin da sauran
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Dakta Sidi Ali Muhammed guda daga cikin yayan kwamitin ne ya bayyana haka, inda yace kungiyar Boko Haram na biyan duk mayakinta karancin albashin dala dubu uku ($3000), kimanin naira miliyan daya da dub
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Litinin ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kudiri aniyyar kara yawan adadin ma'aikatan hukumomin tsaro domin tsananta yaki da ta'addanci a fadin kasar nan.
Kimanin rayukan dakarun sojojin Najeriya biyar sun salwanta yayin da aka nemi sojoji 30 aka rasa biyo bayan wani mummunan hari da kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ta kai kan wani sansanin dakaru da ke jihar Borno.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta shirya wani taro na musamman domin sabbi da gwamnoni masu dawowa gabannin bikin rantsar dasu a ranar 29 ga watan Mayu a Transcorp Hilton, Abuja.
Dakarun ‘Yan Sanda sun cafke wasu hatsabiban Barayin asibiti a Katsina kwanan nan. ‘Yan Sanda sun kama wani Saurayi ne ya saci Madubin Likita inda ya saida wannan na’ura mai tsada a kasuwa a kan kudi N5, 000.
Masu zafi
Samu kari