Latest
Wani babban jigon kasar kuma tsohon minister a jumhuriya ta biyu, Alhaji Magaji Mu’azu (Ubandoman Gombe) ya rasu a yammacin ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu yana da shekaru 80 a duniya. Ya rasu bayan yayi fama da jinya.
Legit.ng ta ruwaito a daren Lahadi, 5 ga watan Mayu ne mai alarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da fara azumin Ramadana, inda yace sun samu labarin ganin sabon watan Ramadana a jahohin Yobe, Sokoto da Keb
Sanata mai wakiltan yankin Borno ta kudu a majalisar dokokin kasar, Mohammed Ali Ndume, ya bayyana cewa ba zai yi jayayya da yancin majalisar dattawa ba idan aka zabe shi a matsayin Shugaban majalisar a yayin rantsar da majalisa.
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Sojan kasa, Kanal Sagir Musa ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu cikin wata sanarwa daya fitar, inda ya zayyano jahohin da dokar ta shafa kamar haka; Kano, Katsina, Kebbi, Zamfa
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya. Mun kawo wasu Jihohi da aka ga Watan Ramadan a Ranar Lahadi da dare.
Sabon rahoto ya bayyana dangane da yadda tsohon shugaban kasa a lokacin mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, ya yanke jiki ya fadi ana tsaka da jana'izar Marigayi Manjo Janar David Akpodiete Ejoor a yankin Ovwor-Olomu na jihar Delta.
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kudirci kafa sabuwar majalisar gwamnatin sa a wa'adi na biyu wajen nadin mukaman Ministoci, akwai 'yan siyasa 15 na jihar Kuros Riba da ke hankoron kujerar da za a kebance ga jihar.
Kwanaki 10 da Buhari ya shafe a Ingila, su ne suka kawo jimillar kwanakin da ya yi a kasar zuwa 227 a tsawon shekaru hudu da ya yi yana mulkin Najeriya. A shekarar 2017, Buhari ya shafe fiye da watanni uku yana zaman jinya a kasar
Shekaru 9 da suka gabata a daidai rana irin ta yau, 5 ga watan Mayun 2010, tsohon shugaban kasar Najeriya Marigayi Alhaji Umaru Musa 'Yar Adu'a, ya riga mu gidan gaskiya bayan ya sha fama da tsawaitacciyar rashin lafiya.
Masu zafi
Samu kari