Latest
Usman yace duk wanda aka kama ba za’a sake shi ba har sai ya nuna takardar asibiti daga wurin likita cewa yana ciwon olsa wanda ya hana shi yin azumi.
Da take duba mutanen da aka kama, babbar kwamandan jami’an tsaro na farin kaya wato (NSCDC) Chinwe Kannu tace jami’anta sun damke mutanen ne a wurin da kamfanin bayar da lantarkin keyin gyare-gyare.
A yau Asabar, 4 ga watan Mayu ne Gwamnatin Jihar Kano ta shirya aurar da zawarawa guda 1,500 a fadin kananan hukumomi 44 da ke jihar.
Mamacin wanda ke aikin kanikanci yana daf da angwancewa a ranar 4 ga watan Mayu yayinda da aka samu labarin mutuwarsa a gidansu. Rayuwa
Allah yayi wa fitacciyar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa wato Kannywood, Hajiya Binta Kofar Soro rasuwa. Hajiya Binta, kamar yadda abokanan aikinta ke kiranta da shi, ta rasu ne a ranar Asabar, 4 watan Mayu.
Arewa sunyi mulki sau da yawa, yankin Kudu maso Yamma da Kudu maso Kudu sunyi sau daya saboda haka lokaci ya yi da za a bawa Kudu maso Gabas dama. Mene zai hana a bawa yankin dama domin su san ana damawa da su kuma mu samu zaman l
Kakakin rundunar 'yan sandan Najeriya, DCP Frank Mba ya yi fashin baki a kan wasu dalilan da ke janyo aikata laifin garkuwa da mutane ko sace mutane da kuma hanyoyin da za a bi domin shawo kan matasalar cikin wata hira da ya yi da
An kama wata budurwa mai suna Blessing Rapuruchukwu Okafor, mai shekaru 31 a duniya da miyagun kwayoyi a filin tashi da saukar jiragen sama na Trevisto, da ke kasar Italy. Rahotanni sun nu na cewa Blessing ta na daya daga...
Mutane masu yawan gaske sun rasa rayukan su sanadiyyar wata babbar mota da ta fadi akan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nu na cewa babbar motar ta fadi ne a lokacin da motar ta kwace daga hannun direban akan...
Masu zafi
Samu kari