Latest
Legit.ng ta ruwaito Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Talata, 14 ga watan Mayu a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Twitter, inda yace suna neman wannan ilimi ne don bunkasa hanyoyin samar ma jahar kudaden shiga ta hanyar noma
Galadima yayi fashin baki akan lamarin ne yayinda ministan tsaron cikin gida wato Abdurrahman Dambazau ya kai wata ziyara jihar Zamfara a cigaba da kokarin gwamnatin tarayya na ganin an kawo karshen matsalar.
Gwamnatin babban birnin tarayya Abuja ta ruguje gidan rawan nan mai suna Caramelo Lounge, da ke Abuja, makonni kadan bayan hukumar 'yan sanda sun kama mata da suka yi zargin cewa karuwai ne a babban birnin tarayyar...
Sarkin Swaziland Mai Martaba Mswati III, ya bayyana cewa daga watan Yuni 2019 maza zasu fara auren mata sama da daya a kasar ko kuma su tafi gidan yari idan suka bijirewa umarnin sa. Sarkin, wanda ya ke da mata 15 da 'ya'ya...
Wani shugaba na karamar hukumar Marafa ya fadawa Ministan Buhari irin barnar da aka yi a Zamfara inda ya fadawa Gwamnati cewa idan aka yi sake rikicin Zamfara zai ci manyan Birane bayan an wargaza Garuruwa sama da 98.
Zababben gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, ya kafa kwamitin mutum talatin da za su jagoranci ragamar harkokin rantsuwa da kuma karbar akalar sabuwar gwamnatin sa a jihar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, mai sharia Anwill Chikere ce ta yanke wannan hukunci a ranar Litinin, 13 ga watan Mayu, inda tayi fatali da bukatar da EFCC ta shigar gabanta na samun daman binciken Adams Oshiomole.
A kwanan nan ne Najeriya ta lallasa Nijar da ci 15 da nema a Gasar kofin Mata. ‘Yan wasan Najeriya sun dirkawa Kasar Nijar kwallaye 15 a raga kamar ba su dai mai tsaron gida. Super Falcons su ne Zakarun ‘Yan kwallon Afrika.
Sauran barayin sune; Muhammed Sani, Jibrin Shehu, Usman Sani, Musa Garba, an kamasu a cikin jejin Akilbu dake karamar hukumar Kachia jihar Kaduna, masu garkuwa da mutanen sun bada cikakken bayani akan ta'addancin da suka jima suna
Masu zafi
Samu kari