Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri a lokuta daban-daban da gwamnan jihar Legas; Akinwunmi Ambode, na jihar Kaduna, Malama Nasir El-Rufa'i, da kuma na jihar Benuwe; Samuel Ortom. Dukkan gwamnoni sun gana ne da Buhar
Legit.ng ta ruwaito a makon data gabata ne Gudaji ya kai ma Dino Melaye ziyarar ta’ziyya bisa mutuwar mahaifiyarsa, indsa yaje gidansa domin ya jajanta masa, daga bisani kuma ya leka garejin motocin Dino don game ma idanunsa.
Haruna Sanusi, Hakimin karamar hukumar Bebeji da ke jihar Kano yayi murabus daga mukaminsa, bisa dalili na rashin lafiya da kuma sauyin tsarin masarauta da aka samu kwanan nan.
Gwamnan babban bankin kasa (CBN), Godwin Emefiele, ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin. Cikin murmushi da annashuwa, Emefiele ya gaisa da shugaba Buhari a lokacin da shugaban kasa ke taya shi murna. A cikin
Tsohon gwamnan tsohuwar jihar Anambra, Sanata Jim Nwobodo yayi kira ga Shugabancin Igbo a 2023, cewa Najeriya ba za ta taba samun zaman lafiya ba har sai dan Igbo ya zama Shugaban kasa.
Jiya ne aka sake hallaka dinbin Bayin Allah a cikin Najeriya inda ‘Yan bindiga su ka kashe mutane a cikin Jihar Sokoto. Jama’a sun sheka cikin Kasar Nijar bayan an budawa Kauyuka wuta a wannan mugun ta’adi.
Takwaran Ganduje da manyan ‘Yan siyasa sun yi tir da rabo fadar Kano da aka yi. Daga cikin wadanda su kayi babatu akwai Babban Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan Najeriya da dama sun yi cece kuce tare da musayar ra’ayi game da nadin da shugaba Buhari yayi ma Hannatu, inda wasu ke ganin bata da wani kwarewa a kowanne fanni, don haka menene dalilin da yasa Buh
Mun samu rahoton cewa tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata David Mark, ya yi karin haske na fayyace dalilan sa na hakura da kujerar Sanata tare da janye jiki daga zauren majalisar tarayyar kasar nan.
Masu zafi
Samu kari