Latest
Femi Gbajabiamila wanda shi ne zabin APC ya kammala shirin zama sabon Kakakin Majalisa. Kakakinsa Jibrin yace Gbajabiamila ya ba Abokin hammayarsa tazara a yakin neman zaben majalisar da ake yi.
Bayan dawowar ta daga kasar Saudiyya inda aka kamata da zargin amfani da miyagun kwayoyi, Zainab Aliyu ta yi hira da manema labarai inda ta ke bayyana irin halin ha'ula'in da ta shiga a lokacin da jami'an tsaron kasar Saudiyya...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito manyan hakiman sun hada da Madakin Kano Yusuf Nabahani, Makaman Kano Sarki Ibrahim, Sarkin Dawaki maituta, Bello Abubakar da kuma Sarkin Bai, Mukhtar Adnan hakimin Dambatta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci Hukumar Gidan Yari da Hukumar kashe gobara ta kasa akan su dauki ma'aikata 9,675 a Najeriya. Yayin da hukumar gidan yari za ta dauki ma'aikata 7,475, ita kuma hukumar kashe gobara za ta...
Mun ji labari cewa Gwamnan Ondo yana so a shiga harkar noma ganyen wiwi a Najeriya. Najeriya tana gaf da asarar Dala Biliyan 145 a Duniya inji Gwamnan, idan aka yi watsi da harkar noma wiwi.
Mambobin majalisar sun umarci kwamitin ya binciki babban bankin kasa (CBN), ma'aikatar kudi da 'First Bank' a kan zargin saba ka'ida wajen bayar da kwangilar sayen kayan aikin noma ga gwamnatin jihar Oyo. 'Yan majalisar sun bayyan
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) y rawaito cewar Aminu, kwamandan bataliyar soji ta 145, tare da ragowar sojojin biyu, sun gamu da ajalinsu ne bayan motar su ta taka wani bam da 'yan Boko Haram suka binne yayin sintiri.
Shugaban karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina, Alhaji Mannir Muazu ya koka akan tabarbarewar tsaro a yankin, cewa mazauna yankin basu da kwanciyar hankali.
Hukumar ta kwastam ta ce labarin ba gaskiya ba ne, a saboda haka masu neman aikin su kiyaye da kafafen dake yada labarin. Sannan ta kara da cewa yanzu haka hukumar na matakin tantance takardu da bayanan masu sha'awar aiki da ita
Masu zafi
Samu kari