Latest
Gwamnatin jihar Filato ta cire masarautun Jos ta arewa da kuma Riyom daga karkashin gamayyar masarautar Jos wacce Sarkin Jos Buba Jacob ke jagoranta.
Hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ta saki shahararren malamin nan, Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi wanda ta tsare bayan ya amsa wasu yan tambayoyi da tayi masa.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kwanan nan za ta raba ma gwamnatocin jihohi naira biliyan 649.434 ragowar kudin Paris Club da yayi saura. Ministar kudi, Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, a ja ranar Alhamis, 16 ga watan Mayu.
Fitaccen jarumin nan na dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango wanda aka fi sani da Prince Zango ya bayyana dalilin da ya sa yake yawan auran mata kuma daga bisani ya rabu da su.
Wasu masana a fannin kimiyya a Najeriya, sun bayyana wasu hanyoyi da ya kamata mutane su dinga bi wanda zasu taimaka wurin kaucewa kamuwa da cutar hawan jini. Wasu daga cikin abubuwan da masanan suka bayyana sun hada da yawan...
Rahotanni sun kawo cewa an kama wani mutumin kasar Indonesiya bisa zargin farma wani masallaci da kuma lalata na’urar lasifika, sakamakon cewa da yayi masallacin na damunsa da hana shi bacci a lokacin watan Ramadan.
Dogara wanda ya fadi wannan maganar wurin wani taro na musamman akan muhimmancin samarwa majalisar jiha gashin kanta ranar Alhamis a Abuja, yace wasu gwamnonin samu ba suyi abinda ya dace jiharsu.
Zainab Ahmed, ministar kudi, ta bayyana cewa masu yiwa kasa hidima za su samu sabon albashi a matsayin alawus. Da take magana a ranar Alhamis, 16 ga watan Mayu yayin da take jawabi ga manema labarai kan ayyukan ma’aikatar ta
Bayan wani bincike da masana suka yi a Najeriya domin gano dalilan da suka sanya aure ke yiwa samari wahala a kasar, binciken ya nuna cewa yawancin samarin wannan lokacin sun fi kaunar su zauna a matsayin gwauraye da suje suyi...
Masu zafi
Samu kari