Latest
Mawakin Naziru Ahmad, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya nada mukamin Sarkin Mawakan Kano, yayi wani shagube a shafinsa kan mutane masu yin kyauta kuma suje kafafen sada zumunta suna yadawa domin duniya ta...
A cewar hukumar 'yan sandan kasar ta bayyana cewa, sama da kashi 69 cikin dari ne suka yi mata zabin ta kashe kanta. Yarinyar ta sanya rubutun a shafinta na Instagram da misalin karfe 3 na yamma, ranar 13 ga watan Mayu, 2019...
Mun samu cewa a Yammacin yau na Alhamis, 16 ga watan Mayun 2019, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Madina na kasar Saudiya domin gudanar da ibadar Umarah a cikin wannan babban wata na Azumin Ramalana.
Gwamnan jihar Borno ya ce duk da jihar sa na ci gaba da fuskantar kalubale na ta'addancin mayakan Boko Haram, akwai jihohin da ta dara ta fuskar samun kwanciyar hankali wajen gudanar da harkokin kasuwanci.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kimanin kwanaki biyar da suka gabata ne hukumar DSS ta gayyaci Ustza Idris zuwa ofishinta dake jahar Bauchi domin amsa wasu tambayoyi, sai dai daga nan kuma suka yi awon gaba dashi zuwa babban birnin ta
Kwakwa ta kasance daya daga cikin muhimman tsirran itatuwa masu zama a matsayin abinci da kuma magani na musamman. Sai dai jama’a da dama kan zubar da ruwan wannan itatuwa sakamakon rashin sanin amfani da fa’idarsa a jikin mutum.
Matasa daga yankin Batsari a jihar Katsina a jiya sun ce yan bindiga sun kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a ranar Litinin. Sun ce yan bindiga sun kuma kashe mutane 14 a hanyar Batsari-Safana a jihar a makon.
Ibrahim ya bayyana cewar 'yan bindigar sun sace mutane 24 ne amma daga baya suka sako 16 daga cikin su, "saboda sun gan su a wahale", sannan suka yi awon gaba da ragowar mutane 8. A cewar sa, bayan musayar kiran waya, 'yan bindiga
Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu, ya bayyana tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin mutumin da yafi kowa kawo rikici a kasar nan. Akiolu wanda ya dauki tsawon lokaci suna musayar harshe da tsohon shugaban kasar, ya...
Masu zafi
Samu kari