Latest
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kai hari a sansanin sojojin Najeriya da ke Borno inda suka kashe wasu, suka raunata wasu sannan wasu sojojin sun bata. Sun kai harin ne a sansanin soji na 5 Brigade da 159 Task Force Batt
Ana tafka gumurzu a asibitin koyarwa na jami’ar Jos yayin da dalibai mata musulmai masu daukar horo a asibitin suka yi zargin cewa ana tursasa su cire hijabi a sashin kiwon lafiya dake asibitin.
Wadannan mutane biyu sun fafata a zaben fitar da gwani karkashin jam’iyar APC a watan Oktoban 2018. Inda abokan karawarsu su kayi nasara akan su, Yusuf Salihu mai kuri’a 104 shine ya doke Haruna Aliyu a zaben yayin da shi kuma Ibr
Kamar yadda muka sani aure sunnah ce ta Annabi Muhammadu (SAW) kuma burin iyaye shine ace yau an wayi gari su ga ‘yarsu a dakin mijinta idan har ta kai munzalin aure, musamman a yanki na Arewacin Najeriya.
Kwamandan hukumar a jihar Kano, Ibrahim Abdul yace, “ sashe na 3 (1) na kundin dokokin hukumar NDLEA ya basu damar kasancewa jagoran dukkanin al’amura da suka shafi tu’ammali da muggan kwayoyi a Najeriya.”
Babbar jam'iyyar adawar Najeriya wato jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa rikicin da ake ta faman fuskanta a kasar nan ta fannin tsaro ya na da nasaba da yadda gwamnatin shugaba Buhari ke gabatar da mulkin...
Tsohon kwamishinan kudi na jihar Legas, Dr. Adebayo Adewusi, ya ce jihohi da yawa za su talauce sanadiyyar karin albashin da aka yi na naira 30,000. Ya ce wasu jihohin basu da arzikin da za su iya biyan ma'aikatan su sabon...
A kokarin da yake na ganin ya kare kanshi daga zargin da gwamnan jihar Rivers yake yi masa na cewa ya tura a kasheshi, sannan kuma yana da hannu a badakalar man fetur na jihar, Janar Jamil Sarham ya bayyana cewa zargin gwamnan...
A jiya Talata ne jami'an hukumar 'yan sanda suka yi nasarar cafke Alhaji Musa Imam, mutumin da ya yi ihun karya akan masu garkuwa da mutane za su sace a tashar Kawo dake Kaduna, inda hakan ya yi sanadiyyar mutane uku...
Masu zafi
Samu kari