Latest
Sakatariyar taron kasashen Afrika da za a yi a kasar Farance, Stephanie Rivoal, ce ta sanar da hakan yayin da ta ziyarci ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ranar Talata a Abuja. Ta ce babban makasudin shirya taron mai taken
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Adamawa, Adamu Audu Madaki, ya tabbatar da cewar rundunar 'yan sanda ta tsare wata ungulu da jama'a ke zargi a jihar. Kwamishinan ya bayyana cewar an tsare ungulun ne biyo bayan korafin da jama'a suk
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta karyata cewa rundunar 'yan sanda na jihar Kano ta kama ta saboda ta ki amsa gayyatar kotu. A hirar da Gabon tayi da Daily Trust a ranar Talata, ta ce babu gaskiya cikin labarin kuma wasu ne
Rahotanni sun ce Ebiweni da dauki rayuwarsa ne ta hanyar tsunduma kansa cikin wani rafi da ke kusa da jami'ar a Amassoma da ke kudancin garin Ijaw sakamakon fadi jarabawa da ya yi. Kimanin dalibai 50 cikin 169 da suka rubuta jarab
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan al'ummar Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya a ranar Talata, 21 ga watan Mayu, 2019. Yayin takaitacciyar ganawar tasu, wakilan 'yan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya, sun sanar
Don haka muka kawo muku wasu daga cikin fitattun jarumai mata guda shida da suka yi suna a harkar Fim amma basu da mazaje, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito,
Jami'an rundunar atisayen Operation Puff Adder na hukumar yan sanda sun damke wasu ya taki zama 15 a karamar hukumar Isa dake jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya.
Akalla shugabannin makarantan sakandare 30 a jihar Sokoto sun samu cibaya inda gwamnatin jihar ta mayar da su aji, matsayin da suka dade da wucewa sakamakon nuna bangarancin siyasa a zaben 2019.
A yayin da jami'an tsaro ke kokarin ceto jami'an hukumar kiyaye haddura na kasa FRSC da aka sace a hanyar Ilesha zuwa Akure a ranar Lahadi, an kuma sake sace wasu mutane biyu a ranar Litinin a karamar hukumar Obokun na jihar Osun.
Masu zafi
Samu kari