Latest
Gwamnan jihar Kwara Alhaji Abdulfatah Ahmed ya dakatar da dukkanin 'yan majalisar fadarsa daga yau Larabar nan 22 ga watan Mayu 2019.
A ranar Talata ne Legit.ng ta kawo muku labarin cewar wasu 'yan bindiga sun kashe fiye da mutane 26 a wani hari da suka kai a kan mazauna wasu garuruwa dake kananan hukumomin Dan Musa, Faskari da Batsari dake jihar Katsina. Majiya
A ranar Talatar da ta gabata ne, Ibrahim Kwatarkwashi, dan majalisa mai wakiltar mazabar Bungudu ta Gabas, ya mika rahoton kwamitin sa na neman kirkirar masarautar da sarakunan ta. Kudirin ya samu tsallake karatu na biyu da na uku
Kamar yadda ta saba lokaci bayan lokaci, hukumar hana fasakauri ta Najeriya, ta sake da bujuro da kakar gwanjon hajoji domn sayar wa da mabukata cikin rahusa ta hanyar wani sabon shafi da ta kirkira a yanar gizo.
Cikin kwanaki bakwai da suka gabata, daruruwan 'yan Najeriya a fadin kasar nan ka ma daga masu hannu da shuni da kuma fakirai, sun tsunduma cikin tarkon masu ta'addancin garkuwa da mutane a yayin da annobar ta zamto ruwan dare.
Dawowarsa daga kasar Saudiyya ke da wuya, Shugaba ya jagoranci taron majalisar zantarwa na karshe a wa'adinsa na farko matsayin shugaban kasan Najeriya a ranar Laraba, 21 ga watan Mayu, 2019.
Rahatonni na nuna cewa mutum 18 ne suka mutu a kauyen Yargamji dake karamar hukumar Batsari, mutum 5 a karamar hukumar Danmusa da kuma mutane 11 a kauyen Sabon Layi dake karamar hukumar Faskari.
Kotun majistare wacce ke garin Kano ta janye dokar da ta bayar ga kwamishinan ‘yan sanda na ya kamo Hadiza Aliyu Gabon. Idan bamu manta ba Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabraska shine yayi karar jarumar akan zargin taci
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 22 ga watan mayun 2019, ya jagoranci zaman majalisar zantwar na bankwana yayin da rage saura sati daya a rantsar da shi a kan wani sabon wa'adi na jagorancin kasar nan karo na biyu.
Masu zafi
Samu kari