Latest
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa jam'iyyar All Progressives Congress APC ba tada hakkin takara a zaben gwamnan jihar kuma saboda haka, an yi fatali da dukkan kuri'un da ta samu. Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin
Jawabai da dama na nuna cewa kimanin mutane 7000 ne suka rasa rayukansu a cikin shekaru biyar da suka wuce a wannan yanki sakamakon rikicin.
A yau Juma’a, 24 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da sallar Juma’a a babban masallacin kasa. Shugaban kasar zai gabatar da sallar Juma’a a masallacin ne daga cikin tsare-tsare da aka shirya na rantsar da s
Tsohon shugaban 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya, Sani Lulu, shima ya bi sahun 'yan takarar gwamnan jihar Kogi a karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress APC mai mulki. Lulu wanda ya bayyana manufar shi ga al'umma..
Jiya Alhamis 23 ga watan Mayu, 2019, alkalin babbar kotun tarayya dake garin Minna babban birnin jihar Neja, Mai Shari'a A.B. Aliyu, ya soke belin da ya bai wa tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu da kuma tsohon dan takarar..
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin Justis Ahmed Tijjani Badamasi ta hana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kafa sabbin masarautu a jihar. Justis Badamasi ya kuma umurci gwamnan da ya janye daga nada kowa sarki.
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dukkanin abubuwa domin bikin ranar 29 ga watan Mayu sai dai rantsar da gwamna da mataimakinsa kawai za a yi domin yin alhinin mutuwar wadanda yan bindiga suka kashe wannan makon a jihar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kungiyar tana cewa dama fa ba wai ta janye yajin aikin na dindindin bane haknan, sai data shimfida sharadin cewa janyewar wucin gadi tayi, kamar yadda shugabanta, Biodun Ogunyemi ya bayyana.
Wata babban kotun Jihar Filato, a ranar Alhamis ta bayar da umurnin dakatar da Gwamna Simon Lalong daga kirkiran wata sabuwar masarauta daga masarautar Gbong Gwom Jos. Jastis Christine Dabup ya bayar da umurnin bayan sauraron lauy
Masu zafi
Samu kari