Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito hukumar kididdiga ta kasa ce ta sanar da wannan alkalumma cikin wani rahoto data fitar a ranar Laraba, 22 ga watan Mayu, inda tace an samu wadannan kudade ne a watan Maris, kuma aka rabma ma gwamnatocin
Mutanen da aka samu nasarar cafkewa bayan wani rangadi da hukumar yan sanda tayi a fadin jihar an kai su babbar shelkwatar yan sandan dake jihar.
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da ya faru jiya Laraba a gidan gwamnatin jihar Nasarawa dake Lafiya, a lokacin da gwamnan jihar mai barin gado Alhaji Umar Tanko Al-Makura yake rokar sabon zababben gwamnan jihar, Abdullahi...
Daraktan kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Falalu Dorayi, yayi kira ga yan Arewa da su hadu, su kafa kungiyar sa kai sannan su kare kansu daga ayyukan yan bindiga a yankin arewa maso yamma.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno tayi bajakolin masu laifi da 'yan ta'adda fiye da 50 da ta kama tare da kayan laifi da makaman su a hedikwatar rundnar dake Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Masu laifin da aka
Shahararren marubucin nan, Farfesa Wole Soyinka, ya caccaki gwamnatin tarayya kan harin da ta kai ma tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo bisa ra’ayinsa da ya bayyana cewa ta’addancin yan Boko Haram da harin da makiyaya ke dauk
Mun samu labari cewa a jiya wani Jariri ya rasu a cikin Mahaifiyarsa saboda gujewa asibiti. Wannan abu ya faru ne a cikin Jihar Ebonyi.
An sako shugaban mafarautan garin Ibokun da ke karamar hukumar Ibokun a jihar Osun da aka sace a ranar Litinin tare da wata mace mai suna Mrs Tayo George bayan biya masu garkuwa da mutanen zunzurutun kudi Naira miliyan 1.5.
Wani dan Najeriya da yayi aure kwanan nan ya shawarci maza da su guji mata yan kasa da shekaru 25 idan za su nemi aure.mA wani rubutu da ya wallafa a shafin zumunta, mutumin mai suna Olaseni yace shekaru 25 ne lokacin da mata suke
Masu zafi
Samu kari