Latest
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta saki sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara, wadanda kotun koli ta yi shari'a a kansu. Shugaban hukumar zabe ta kasa, Mahmoud Yakubu, shi ne ya sanar da hakan a lokacin da..
Mun samu labari cewa Umar Bago yace bai da nufin yi wa Jam’iyya taurin kai a zaben Majalisa. Bago yace kadai yana so ne in zama Abokin hamayyar Gbajabiamilla.
Yayi wannan kalamin ne a jiya Juma’a wurin wani taro na musamman mai taken ‘Ni dan Najeriya ne’ wanda wata kungiya mai suna Project One Productions ta shirya.
Malami Abu Ammar ya bayyana yadda yayi a hannun DSS. Shehin Malamin da DSS su ka kama a Katsina ya fito yayi magana ne a wajen tafsirinsa. Malamin yake cewa shi kadai ya ga abin da na gani lokacin da aka tsare bayan ya soki Buhari
Jamiu Odukoya wanda shine mai gidan da mutanen ke haya a ciki yace, rikici tsakanin ma’auratan ya kai shekara biyu yanzu. Kullum mijin bai da magana sai cewa ba fa shi bane uban yaron da ya kashe.
Kwana biyu da suka wuce, alkalin kotun daukaka kara, Mai shari'a Zainab Bulkachuwa, ta ceto kanta daga rikicin karar zabe da take saurara, bayan da jam'iyyar PDP ta taso da zancen cewa mijinta dan jam'iyyar APC ne...
A yau Asabar ne shugaba Muhammadu Buhari ya isa Abeokuta babban birnin jihar Ogun domin kaddamar da wasu ayyuka da Gwamna Ibikunle Amosun ya yi. Gabanin zuwan shugaban kasar an tsaurara tsaro a garin Abeokuta da wasu sassan jihar
Kafin ranar Juma’a, 24 ga watan Mayu ana yiwa dukkabin yan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 a jihar Zamfara kallon wadanda suka sha kaye a zabe, sai dai hakan ya sauya a yanzu bayan hukuncin kotun koli
Jiya Juma'a ne 24 ga watan Mayu, gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan mukamin mai bada shawara ta musamman a fannin ilimi...
Masu zafi
Samu kari