Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a Abeokuta

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a Abeokuta

A yau Asabar ne shugaba Muhammadu Buhari ya isa Abeokuta babban birnin jihar Ogun domin kaddamar da wasu ayyuka da Gwamna Ibikunle Amosun ya yi.

Gabanin zuwan shugaban kasar an tsaurara tsaro a garin Abeokuta da wasu sassan jihar inda shugaba Buhari zai kai ziyara domin kaddamar da wasu ayyuka.

Buhari zai kaddamar da wasu ayyuka da gwamna mai barin gado Sanata Ibikunle Amosun ya yi a jihar wadanda aka yiwa lakabi da 'Legacy Projects.'

Ayyukan sun hada da gidan talabijin na jihar Ogun, OGTV, da Asibiti mai gado 250 a Oke-Mosan, filin tashin jirage a ke karamar hukumar Ewekoro da farfajiyar kasuwanci ta Adire Mall.

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Asali: Twitter

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Shugaba Buhari tare da Gwamna Ibikunle Amosun yayin kadamar da Adire Mall
Asali: Twitter

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Buhari yayin kaddamar da Gwamna Ibikunle Amosun na jihar Ogun a garin Abeokuta wurin kaddamar da Adire Mall
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Hukuncin Zamfara: Ba mu da zabi sai dai mu amince da hukuncin kotu - APC

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Babban asibitin zamani mai gado 25o da Buhari ya kaddamar a Abeokuta
Asali: Twitter

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Kayayakin aiki a sabuwar asibitin zamani da Buhari ya kaddamar a Abeokuta
Asali: Twitter

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Gidan Talabijin na zamani mallakar jihar Ogun, OGTV
Asali: Twitter

Hotunan ayyukan da Buhari ya kaddamar a jihar Ogun
Shugaba Muhammadu Buhari da Ibikunle Amosun a gidan talabijin na OGTV Abeokuta
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Asali: Legit.ng

Online view pixel