Kujerar Gwamna, Sanatoci 3, ‘Yan Majalisa 7 da Majalisar dokoki 24 da APC ta rasa a Zamfara

Kujerar Gwamna, Sanatoci 3, ‘Yan Majalisa 7 da Majalisar dokoki 24 da APC ta rasa a Zamfara

Ku na sane cewa kotun koli ta karbe nasarar da jam’iyyar APC ta samu a zaben 2019 bayan ta samu jam’iyyar mai mulki da laifin kin gudanar da zabukan fitar da gwani kafin ta tsaida ‘yan takara.

Yanzu mun kawo maku cikakken jerin ‘yan takarar na APC da yanzu kujerunsu, su ka koma hannun jam’iyyar PDP wanda ta zo na biyu a zaben. Daga cikinsu har da gwamna mai-ci Abdulaziz Yari.

Gwamna:

1. Mukhtar Shehu Idris

Mataimakin Gwamna

2. Usman Ahmed

Majalisar Dattawa

3. Tijjani Yahaya - Zamfara ta Arewa

4. Aliyu Bilbis - Zamfara ta Tsakiya

5. Abdulaziz Yari - Zamfara ta Gabas

Majalisar Tarayya

6. Muhammad Ibrahim mai wakiltar Birnin-Mogaji da Kaura-Namoda

7. Husaini Moriki mai wakiltar Shinkafi da Zurmi

8. Rikiji Garba mai wakiltar Gusau da Tsafe

9. Zubairu Bungudu mai wakiltar Bungudu da Maru

10. Sharu Anka mai wakiltar Anka da Talata Mafara

11. Muhammad Rini mai wakiltar Bakura da Maradun

12. Bukkuyum Jibo mai wakiltar Gummi da Bukkuyum

KU KARANTA: 'Yan takarar PDP da su ka ci bulus a zaben Zamfara

Kujerar Gwamna, Sanatoci 3, ‘Yan Majalisa 7 da Majalisar dokoki 24 da APC ta rasa a Zamfara

Yari yana cikin ‘Yan takarar APC da su ka tashi a tutar-babu a zaben Zamfara
Source: Twitter

Majalisar dokokin Jiha

13. Abubakar Kaura – Kaura Namoda

14. Kabiru Moyi – Birnin Magaji

15. Yusif Moriki – Zurmi ta Gabas

16. Mannir Aliyu – Zurmi ta Yamma

17. Shehu Maiwurno – Shinkafi

18. Aliyu Abubakar – Tsafe ta Gabas

19. Aminu Danjibua – Tsafe Yamma

20. Dalhatu Magami – Gusau ta Gabas

21. Sanusi Liman – Gusau ta Yamma

22. Ibrahim Hassan – Bungudu ta Gabas

23. Yakubu Bature – Bungudu ta Yamma

24. Ibrahim Habu – Maru ta Arewa

25. Mustapha Gado – Anka

26. Isah Abdulmumini – Talata Mafara ta Arewa

27. Aliyu Kagara – Talata Mafara ta Kudu

28. Mohammed Sani – Bakura

29. Yahaya Shehu – Maradun 1

30. Yahaya Abdullahi – Maradun 2

31. Aliyu Gayari – Gummi 1

32. Aminu Falale – Gummi 2

33. Yahaya Jibrin – Bukkuyum ta Arewa

34. Tukur Dantawasa – Bukkuyum ta Kudu

35. Lawan Liman – Kaura Namoda ta Arewa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.

Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel