Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Amaechi ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Mayu yayin da yake jawabin godiya ga Allah a cocin St Gabriel Chaplaincy dake unguwar Durumi na babban birnin tarayya Abuja.
Legit.ng ta ruwaito shugaba Buhari ya bayyana haka ne ta bakin kaakakinsa, Malam Garba Shehu, wanda yace Dantata ya samar da wani tsarin taimaka ma matasa da dama wajen a fannin kasuwanci ta hanyar basu jari tare da habbaka kasuwa
“Amma abin mamaki kuma abin damuwa shine har yanzu wannan gwamnatin da nayi abinda nayi don ita kamar bata san na yi ba, babu wanda ya damu da lafiyata a cikinsu, wanda idan da ace na samu wani abin alheri daga wannan lamari na ta
Mun ji cewa an samu Sarkin da ya fito ya kare Sarki Sanusi II a Arewa. Sarkin Ningi yake cewa Ganduje yayi kaushi wajen hukunta Sarki Sanusi. Sarkin yace ba su ji dadin abin da ya faru ba a fadar Kano.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman na daga cikin wadanda suka amfana da hukuncin da kotun koli ta yanke na soke dukkanin kuri’in da jam’iyyar APC ta samu a zaben 2019 tun daga matakin gwamna, zuwa Sanata, majalisar tarayya da ma
Legit.ng ta ruwaito kaakakin shugaban kasa, Garba Shehu ne ya bayyana haka a cikin wata tattaunawa da yayi da jaridar Weekly Trust, inda yace yan Najeriya zasu ga sabon shugaba Buhari mai kwazo da kuzari.
Fadar Shugaban kasa tayi karin haske a game da abin da ya hana Buhari ganawa da Sarkin Saudi a lokacin da ya je Umrah. Ahmad ya fadi meya hana Buhari ganin keyar Sarkin Saudi a lokacin da ya je Umrah.
Bayan makonni uku da nadin sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Bauchi, CP Habu Sani, hukumar 'yan sanda a jihar ta samun nasarar cika hannu da ya miyagun 'yan ta'adda 43 da suka afka tarkon ta.
Rahotan ya bayyana cewar mayakan kungiyar sun kai wa dakarun sojin harin kwanton bauna da safiyar ranar Asabar yayin da suke kokarin kwashe al'ummar wasu kauyuka a jihar. Mayakan sun bude wuta a tawagar motoci kusan 50 da sojoji
Masu zafi
Samu kari