Latest
Kwamishina Singham, ko ace Maza kwaya Mata kwaya yayi murabus daga aikin Dansanda ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Mayu bayan kwashe shekaru 35 yana aikin Dansanda tare da sadaukar da rayuwarsa wajen bauta ma kasa Najeriya.
Fadar mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ta yi kira ga kafatanin hakimai da dagatan dake kananan hukumomin jahar Kano dasu cigaba da yi masa biyayya a matsayinsa na Sarki guda daya tilo a jahar Kano gabaki dayanta.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito dalibai da dama na makarantar allon dake unguwar Arkilla a cikin garin Sakkwato sun tabbatar da cewa malaminsu mai suna Murtala Muade ya sha yi musu fyade, haka zalika sun ce yana bayar da hayarsu ga ya
Sama da mutane bakwai ne aka yiwa yankan rago a daren ranar Lahadi, yayin da ake zargin 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari wasu kauyuka dake karkashin mulkin, Bulama Isa da kuma Bulama Mustapha Mallambe...
A daren ranar Litinin, 27 ga watan Mayu ne, aka yi wata hira ta musamman da shugaban kasa Muhammadu Buhari, wacce aka nuna kai tsaye da a gidajen Talabijin da Radiyo da sauran kafafen watsa labarai dake fadin Najeriya. 'Yan jaridu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin cikin babban birnin kasar nan na tarayya, ya sake bayar da tabbaci na jaddada tsayuwar dakan sa wajen samar da ingantaccen tsaro a fadin kasar nan.
Zababben Gwamnan Legas Jide Sanwo-Olu ya fitar da manufofin Gwamnatinsa da zarar ya karbi mulki. Sanwo-Olu yake cewa a nan da watanni uku masu zuwa, zai zabi duk wadanda zai tafi da su jihar.
Wani fitaccen Mawaki zai wakilci Mahaifar Gwamna Yari bayan kuerun APC sun yi tunbudi a Zamfara. Wannan Mawakin Hausa yana cikin wadanda su ka samu kujerar PDP a Zamfara bayan hukuncin kotun koli.
A yayin da yau take Litinin manuniya ta shigar mu sabon mako, ko shakka babu akwai wasu muhimman ababe biyar da za su auku a Najeiya da kuma ilahirin duniya baki daki. Faruwar wannan ababe na ci gaba da kan harsunan al'umma.
Masu zafi
Samu kari