Latest

Ranar yaki da taba: Manyan illolin shan sigari guda 7
Ranar yaki da taba: Manyan illolin shan sigari guda 7
Labarai
daga  Aisha Musa

Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana sigari a matsayin annoba kuma daya daga cikin cututtukan da duniya ba ta taba ganin irinsu ba. Ta shawarci kasashe da su dauki sabbin matakan hana amfani da taba sigari da kuma dakile tallace-tal