Latest
Karin bayanai sun billo kan lamarin da yasa tsohon Shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya yarda da shank aye a zaben 2015. A baya bayanai daban-daban sun dunga fitowa daga bakunan manyan jami’ai kan matakin Jonathan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan rikici dai ya barke ne a washegarin sallah, daidai lokacin da ake gudanar hawan Sallah a garin Bauchi, guda daga cikin shagulgulan da ake gudanarwa don bayyana farin ciki tare da murnar zagayowar
Legit.ng ta ruwaito Sheikh Ahmad Gumi ya karanto ruwayar wani magabaci da ake kira Yahaya wanda yace “Naji Malik yana maganan yin azumin sittatin na bayan an bude baki, yace bai taba ganin ma’abota ilimi da fikihu sun yi azumin ba
Sanata Kabiru Gaya, ya gargadi jam'iyya mai ci ta APC da ta kebance kujerar mataimakin shugaban majalisar dattawa zuwa yankin Arewa maso Yamma domin ramawa kura kyakkyawar aniyya na kuri'un da ta samu a yankin yayin babban zabe.
Mun samu cewa kimanin mutane 17 sun raunata yayin da wata mota da ta sharo hanya a guje ta tayi tsani da su suna tsaka da gudanar da salar Idi a ranar Laraba kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana.
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi sun kama wasu mutane hudu da ake zargin yan fashi da makami ne da kuma yan Sara-Suka 60 a fadin jihar. An gurfanar da masu laifin ne a hedkwatar rundunar da ke Bauchi.
A zamanin da muke ciki kiba ya zamo abun ki a tsakanin al’umman musamman mata domin a ganinsu yana rage masu kyawu da sauran jin dadin rayuwa.
Shahararriya Faston ta bayyana hakan ne a lokacin da da take gabatar da wa'azi ga mabiyanta, Limamiyar ta kuma bayyana mabiyan nata cewa duk mutanen da suke cin abubuwan da suka fito daga ruwan teku, irinsu kifi da sauransu to...
Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni ya amince da nadin Alhaji Abdullahi Gashua a matsayin Shugaban ma’aikatansa. Nadin zai fara aiki ne ba tare da bata lokaci ba.
Masu zafi
Samu kari