Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci sallar Eid El Filtri a masallacin idi na sansanin Mabilla da ke Abuja a ranar Talata, 4 ga watan Yuni.
Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida yace hukumar zaben ta kirkiri wannan tsaikon ne da gan-gan saboda tana son ta hana jam’iyarsu hakkinta na bincikar kayayyakin zaben.
Legit.ng ta ruwaito walin Kano, Alhaji Mahe Bashir ne ya bada wannan kariya ga masarautar a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni, inda yace zarge zargen da ake yi ma masarautar basu da tushe balle makama, sa’annan ya bayyana daki daki y
Jama'ar Najeriya sun nuna kishin kasa ta hanyar barin kasuwancinsu domin fita su sauke hakkinsu na 'yan kasa dake da ikon zaben shugabannin da suke so. Ina son yin amfani da wannan dama domin sake tabbatar wa da da dukkan 'yan Naj
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, DSP Abdullahi Haruna ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni a babban ofishin rundunar Yansandan jahar.
Legit.ng ta ruwaito Sanata Gbemisola Rukayyat Saraki ta sanar da mutuwar dattijuwar ne a shafinta na kafar sadarwar zamanita Facebook, inda tace Alhaja Sulukarnaini ta rasu ne da yammacin Litinin, 3 ga watan Yuni.
Legit.ng ta ruwaito akwai wasu kyawawan ladubba da suka samo asali daga wajen Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi, wadanda ake bukatar duk wani Musulmi ya mu’amalantu dasu, sune kamar haka;
Wani mai nazarin harkokin kungiyoyin ta'addanci ya bayyana cewar Shekau ya fitar da faifan bidiyon mai tsawom minti 35 ne domin aika sako ga kungiyoyin ta'addanci na kasa da kasa biyo bayan rikicin shugabanci da kungiyar ke fama
Sabanin rahotanni da suka bayyana a baya, fadar shugaban tayi karin haske na bayar da tabbacin matsayar shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan samar da 'yan sandan jiha a fadin kasar nan ta Najeriya.
Masu zafi
Samu kari