Latest
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike ya yi alhinin rasuwar Dan Orbih, yana bayyana marigayin a matsayin aboki na gaskiya da amintaccen abokin siyasa.
Sojojin Najeriya sun ce janyewar wasu sojojin Amurka daga ƙasar ba ta nuna cewa haɗin gwiwar tsaro tsakanin Najeriya da Amurka ya lalace ko ya zo karshe ba.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya ce Najeriya ba ta da makaman nukiliya ko makaman kare dangi kwata-kwata kuma ba ta da niyya.
Atiku Abubakar ya yi alkawarin tabbatar da cewa ƙananan hukumomi sun samu kuɗaɗensu kai tsaye daga gwamnatin tarayya idan ya zama shugaban Najeriya a 2027
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dage karar da Atiku ya bukaci a soke takarar Bola Tinubu bayan lauyansa ya gaza mika takardun shari'a da shugaban kasa.
Vladimir Putin da Masoud Pezeshkian sun sake jaddada kawancen Rasha da Iran yayin yakin da Tehran ke yi da Amurka, sun bayyana aniyarsu ta ci gaba da hadin gwiwa.
Hukumar FBI ta kasar Amurka ta fitar da sunaye da hotunan yan Najeriya hudu da take nema ruwa a jallo kan zargin sikata dambarsr makudan daloli ta intanet.
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan birnin Abuja, Nyesom Wike.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya bukaci Musulmi su yi riko da koyarwar Annabi Muhammad, musamman zaman lafiya, tausayi, adalci, hakuri da kuma hadin kai.
Masu zafi
Samu kari