Latest
Legit.ng ta ruwaito Adebo ya dare wannan mukami ne bayan samun amincewa da kuma goyon bayan kafatanin yayan majalisar dokokin su 32, sakamakon amfani da wasu ma’aunai da yan majalisar suka yi wajen zaben shugabansu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gafasa ya dade a majalisar ta Kano, inda har ya taba zama kaakakin majalisa a tsakanin shekarar 2007 zuwa 2011 zamanin wa’adin mulkin Gwamna Malam Ibrahim Shekarau na biyu.
Wani gawurtaccen Barawo ya bayyana yadda su ke satar kudi ta waya. Kwanan nan ne dubun wannan Matashi mai shekaru 31 a Duniya ta cika yayin da ya ke yi wa jama’a kutse cikin asusun banki ta cika yana tsakar damfara.
Za ku ji cewa yayin da ake jira a jiran a ji labarin wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nada a gwamnatinsa a karo na biyu, mun fara jin kishin-kishin din akwai Hadiman da ka iya yin tazarce.
Shugaban kasa Buhari ya nada Alkalai 5 a Kotun Koli jiya. Sashe na 230 na dokar kasa ta ba shi cikakken ikon wannan nadi.An nada Alkalan ne bayan ritayar tsohon CJN Onnoghen.
Gwamnonin sun gana ne a gidan gwamnatin jihar Kebbi dake Abuja domin tattauna wa a kan yadda zasu tabbatar da cewar 'yan takarar da jam'iyyar APC ta nuna ne suka samu nasara a zaben da za a yi a zauren majalisar wakilai da ta datt
Legit.ng ta ruwaito sunan wannan kasurgumin barawo, Umar Bahago, dan shekara 35 daya fito daga kauyen Kubule dake garin Babana cikin karamar hukumar Borgu. Yansanda sun samu nasarar kamashi ne a mabuyarsa bayan samun bayanin sirri
Sarkin Kanam ya roki Gwamnoni su sa baki a rikicin Ganduje da Sanusi. Sarkin ya roki Gwamnan Gwamnonin Arewa ya sa baki kan rigimar Kano. Sarkin yace ya kamata Gwamna Lalong ya sa baki a rikicin.
Mutumin da ya fi kowa dukumar dukiya da kuma tarin arziki a nahiyyar Afirka Alhaji Aliko Dangote, ya shawarci gwamnatin Najeriya da kuma dukkanin masu ruwa da tsaki a kan yaye bambanci tsakanin Mata da Maza a fagen aiki.
Masu zafi
Samu kari