Latest
Gawurtaccen mai garkuwa da mutanen nan, Sani Haruna wanda aka fi sani da Gayu, wanda rundunar 'yan sandan shugaban hukumar 'yan sanda na kasa ta kama ya bayyanawa jaridar Vanguard cewa ya ba zai iya rike yawan mutanen da ya...
A yau Talata 11 ga watan Yuni ne Honarabul Femi Gbajabiamila ya yi nasara zama Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ta 9 bayan ya doke Umar Bago da kuri'u 205 a zaben da aka gudanar. Ga wasu muhimman abubuwa biyar da ya dace ku sani
Ahmed Idris Wase ya zama mataimakin kakakin majalisar wkilai na tarabayan an gabatar dashi ba tare da abokin hamayya ba. An kaddamarda Ahmed Wase daga jihar Plateau a matsayin matamakin kakakin majalisar wakilai ne a yau, Talata.
Legit.ng ta ruwaito a farkon rayuwarsa Pogba ba Musulmi bane, duk kuwa da cewa mahaifiyarsa Musulma ce, daga bisani ne ya fara gudanar da bincike akan addinin, wanda hakan ya kaishi ga rungumar addinin, kuma ta canza masa rayuwa.
Al'ummar Yobe, jihar sabon Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan sun bayyana farin cikin su kan nasarar da ya samu na zama jagora a majalisar inda suka ce hakan alama ce da ke nuna kishin kasa. Mutane da dama sun bayyana ra'ayoy
Sanata Ahmed Lawan ne sabon shugaban majalisar dattawa na tara a tarihin dimokuradiyyar Najeriya. Sanata Lawan ya lashe zaben shugaban majalisar dattawa da aka gudanar a ranar Talata cikin zauren majalisar dake garin Abuja.
Bayan ya samu mafi yawan kuri’u, Hon. Amin Achida (APC/Wurno) ya zama sabon kakakin majalisar dokokin jihar Sokoto a ranar Talata, 11 ga waan Yuni, a taron rantsar da majalisar dokokin na tara.
Mhiz Gold Abi, 'yar Najeriya ce da take zaune a Casablanca, birnin kasar Morocco, an bayar da rahoton cewa ta mutu, inda abokanan ta suka yi ta mamakin labarin. Wasu daga cikinsu sunyi ta jajen mutuwarta a shafukan sada zumunta...
A kasa zaku ga yadda aka raba kudin Paris Club naira biliyan 243.8, tsakanin jihohin Najeriya 36 tare da babban birnin tarayya Abuja. Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani shine ya sanya rahoton a shafinsa na sada...
Masu zafi
Samu kari