Latest
A jiya Juma'a ne aka kama wani malamin jami'a dake koyarwa a bangaren aikin banki a jami'ar jihar Ekiti, dake Ado Ekiti, Dr. O.O Aduwo, tsirara haihuwar uwarshi yana kokarin yin zina da wata dalibarshi wacce aka bayyana sunanta...
"Kamar abinda ya faru a shekarar 1999 ne da shugabannin kabilar Yoruba suka ki goyon bayan Olusegun Obasanjo, sai bayan ya samu nasara a zabe sannan suka fara kaunar sa," a cewar Lamido. Lamido ya bayyana cewar dukkan shugabannin
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, a ranar Juma'a ya rantsar da Alkali Mohammed Sulaiman Ambursa a matsayin sabon mukadddashin alkalin alkalan jihar sakamakon rashin amincewar majalisar dokokin jihar da alkali Asabe Karat
“ Ko da jami’anmu suka tsamo shi daga cikin ruwan, bai san inda kansa yake ba, a nan aka garzaya dashi asibitin kwararru ta Murtala Muhammad inda aka tabbatar da mutuwarsa.” A cewar jami’in.
Rundunar 'Yan sanda na Jihar Kano ta yi tsokaci kan labarin da ke yaduwa na cewa goggon biri ya hadiye zunzurutun kudi naira miliyan 6.8 da aka ce ciniki ne na kwanaki 5 da a kayi a Zoo ne yayin bikin Sallah. Mai magana da yawun '
Usman Nagogo ya kama aiki a matsayin sabon kwamishinan 'Yan sanda na jihar Zamfara bayan an yi wa tsohon kwamishinan, Celestine Okoye canjin wurin aiki zuwa hedkwatan hukumar da ke Abuja. Sanarwar ta fito ne daga bakin mai magana
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya sallami mukaddashiyar shugabar alkalan jihar, Elizabeth Asabe Karatu, kan karar da ta shigar majalisar kolin shari'a cewa gwamnan ya ki tabbatar da ita saboda ba Musulma bace.
Gwamna Abubakar Bello ya bayyana cewa sun shriya tsaf don siyo tarakatoci 10 akan kudi Naira biliyan 1.8 don inganta harkar noma a jihar Niger
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ita ce uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, uwar gidan shugaban kasar ta kware matuka a bangaren ado da kwalliya, sannan kuma kwararriyar marubuciya ce...
Masu zafi
Samu kari