Latest
Sakamakon zaben ranar 12 ga watan Yuni, shekarar 1993, da aka yi watsi dashi, wanda hukumar zabe ta lokacin ta bai wa wata kotu a jihar Legas. Kamar yadda sakamakon zaben ya nuna Cif MKO Abiola ya samu kuri'u 8,341,309...
'Yan bindiga sun cigaba da kai hare-hare akan wasu kauyuka na karamar hukumar Shiroro, dake jihar Neja, a jiya Alhamis dai 'yan bindigar sun kashe sama da mutane 70, inda wasu karin kauyuka guda takwas suke fuskantar barazanar...
Mutane da dama sun taba fadawa tarkon masu yada kudaden jabu saboda ba su iya banbance takardan naira mai kyau da jabu ba. Idan hakan ya taba faruwa da kai ko kuma kana son yin takatsantsan don kaucewa bata-gari masu bawa mutane j
Hon. Idris garba kareka ya samu nasarar darewa kujerar kakakin majalisar dokoki ta jihar Kaduna a yau ranar Alhamis ba tare da abokin hamayya ba
Lamarin bude wani gidan rawa na halal a birnin Jiddah da ke kasar Saudiyya ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta na kasar, inda mutane ke tofa albarkacin bakunansu.
A jiya ne muka kawo muku rahoton cewa an nemi cinikin bukukuwan sallah da aka yi a gidan Zoo na jihar Kano an rasa. A cikin daren jiyan ne gidan Rediyon Freedom na jihar Kano ya cigaba da gabatar da bincike akan yadda aka yi...
Wata mata da har yanzu ana nemanta ta gudu ta bar sabuwar jaririyarta a asibiti bayan haihuwa a asibtin mata dake Osumeyi, karamar hukumar Nnewi dake jihar Anambara, kudu maso gabashin Najeriya.
Dakta Sule Audu, tsohon ma'aikacin gwamnati ne wanda aka sace watanni biyu da suka gabata, kuma har yanzu yana hannun 'yan bindigar. Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa iyalan tsohon ma'aikacin sun yi karo-karo a junansu suka hada...
Sai dai majiyar Legit.ng ta ruwaito kanal Antigha yana cewa kamar yadda rundunar tayi asarar Sojojinta guda 10, itama ta kashe mayakan kungiyar Boko Haram guda dai-dai har 64, sa’annan ta tafka ma kungiyar barna mai tsanani.
Masu zafi
Samu kari