Latest
A makon nan mu ka ji cewa wata Budurwa ‘Yar kungiyar MSS ta fita da sakamakon da ya fi na kowa a Jami’a. Talatu ta ciri tuta a babbar Jami’ar Abuja da maki 4.82 a cikin 5.00.
A yayin sabunta ta'addanci, wani harin 'yan fashin daji da ya auku a kwana kwanan nan ya salwantar da rayukan kimanin mutane 34 cikin kauyukan Tudun Kafau da kuma Gidan Wawa dake karkashin karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara.
Wasu Mata sun yi kwana da kwanaki su na rokon Ubangiji da Buhari ya samu kwarin gwiwa da lafiyar yin mulki cikin sauki. Matan na APC sun kuma huro wuta sun nemi Buhari ya basu mukamai.
Yawan aiki ba tare da samun isashshen bacci ba yana matukar taba aikin sinadaran jikin da ke kai sako kowanne bangare (Hormones). Matukar sinadaran kai sako sun samu matsala, jiki ba zai ke samun sako ba idan kwayoyin cuta sun shi
Sarkin Lafia, Jastis Sidi Dauda Bage (mai ritaya) ne ya bada auren Amina yayin da Dan-madamin Katsina Alhaji Sada Usman Usman Nagogo ya karba wa angon aurenta a madadin sarkin Katsina Dakta Abdulmumini Kabir Usman.
Babban bako yayin bikin yaye dalibai karo na 23 da aka gudanar a jami'ar Abuja, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa za ta ci gaba jajicewar wajen magance kalubalai da jami'o'in kasar nan ke fuskanta.
A kokarinta na ganin ta magance sata da wasu laifuffuka a jihar Legas, Hukumar yan sanda ta jihar ta sanar da wani hukunci mai tsanani akan duk wanda aka kama ya siya wayar sata.
Duk dan Najeriya da ke son tafiya kasashen ketare yana bukatar shiri duba da cewa fasfo din Najeriya ce ta 83 a duniya hakan na nuna cewa samun biza na zuwa kasahen ketare ba abu na mai sauki ba. Sai dai duk da hakan akwai kasashe
A jawabin da ya yi bayan kammala jana'izar, gwamnan ya bayyana marigayin a matsayin mutum mai saukin kai tare da jajircewa wurin aiki kuma ya bayar da gudunmawa mai yawa wurin cigaban jihar. Ya yi addu'ar Ubangiji Allah ya gafarta
Masu zafi
Samu kari