Latest
Kotu ta bayar da umurnin kama tsare wani jami'in gidan yari, Usman Ajuji bisa zarginsa ba bayar da shaidan zur ga kwamitin bincike ta musamman na fadar shugaban kasa Special Presidential Investigation Panel (SPIP). Ana zargin Ajuj
An gudanar da jana'izar zababben shugaban kasar Misra na farko, Mohammad Mursi, da safiyar Talata, 18 ga watan Yuni a Kahira, babbar birnin kasar bayan rasuwarsa yayinda yake gurfana a kotu ranar Litinin.
“ Domin ciyar da kasar nan gaba, ya zama wajibi ga gwamnati ta saurarin shawarar tsoffin shugabanni ba tare da duban jam’iyar da suka fito ba. Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo na daya daga cikinsu. Da ace wata kasa a Africa zatayi
A gobe ne Janar Babangida zai halarci wani taron buga littafin tarihi. Ana sa rai IBB, Ironsi, za su halarci taron kaddamar da wani littafi da za ayi a cikin Garin Abuja.
Wata guguwar iska a daren ranar Lahadi, 16 ga watan Yuni ta hallaka wani tsoho dan shekara 95 da wani matashi a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Shagari na jihar Sokoto. Guguwar ta kuma lalata gidaje 380.
Gwamnan Bauchi ya bankado Ma’aikatan karya bayan mako 3 a ofis. Gwamnan na PDP ya lashi takobin kama wadanda su ka saci dukiyar jama’a a mulkin APC da sunan hukumar SUBEB.
Akwai ganye da 'ya'yan itatuwa da masana na gargajiya dana kimiyya suka gabatar da bincike akan su, wanda suka nuna cewa suna da matukar amfani a jikin dan adam, wasu kuma suna yin maganin cututtuka da dama a jikin mutum...
Wani abu da ya faru wasu ma'aurata Mista Abiodun Orebela da matarsa Lola, wanda suke zaune a jihar Ogun, hakan ya biyo bayan ma'auratan biyu da suke zaune a unguwar Satellite Town, sun samu haihuwa bayan shafe shekaru 10 suna...
A cewar wani mutumi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar matarsa ta na so ya kwanta da kanwarta, ganin yadda kanwarta take yawo cikin kayan bacci a gidansu ba tare da matar tasa tayi mata korafi ba...
Masu zafi
Samu kari